Abun Kunya: Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim

momoo-300x200 Abun Kunya: Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim

A wani shiri da Aminu Shariff da aka fi sani da (Momo) ya ke gabatarwa a gidan Talabijin na Arewa 24. Momo wanda ya shahara wajen iya barkwanci a fina-finan Hausa, ya kunyata ‘yar fim ta hanyar yi mata tambayoyin da a wajen wasu Musulmi za su iya kallonsa babban abin kunya.

Ya tambaye ta Wacece ta shayar da Manzon Allah Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Sallam bayan mahaifiyar shi ta rasu?

‘Ya Za Kai Min Haka?

Cikin dariya ta fada ta kuma kasa ba shi amsa.

Sannan ya tambaye ta izunta nawa a Alkur’ani mai tsarki?

‘Mu Ba Izu Ake Koya Mana Ba Mu Isalamiyar Mu Kawai Alkur’ani Ake Karanta Mana’.

Wajen Hadda Fa?

‘Kawai Mu Karanta Mana Ake Yi’.

Mutane da dama sun soki Momo a matsayin yi mata tambayoyin da ba su da alaka da wannan shiri. Sannan wasu na ganin ‘Yar Fim ta yi abin kunya na rashin amsa wannan tambayoyi musamman a matsayinta na mai ikirarin wa’azi.

momoo-300x200 Abun Kunya: Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
momoo-300x200 Abun Kunya: Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
momoo-300x200 Abun Kunya: Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
momoo-300x200 Abun Kunya: Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
momoo-300x200 Abun Kunya: Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
momoo-300x200 Abun Kunya: Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
momoo-300x200 Abun Kunya: Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
momoo-300x200 Abun Kunya: Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
momoo-300x200 Abun Kunya: Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
momoo-300x200 Abun Kunya: Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close