Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Amurka

21271190_1380765568688536_7728430401159905004_n Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar AmurkaBa baskiya bane cewar wai shugaba Muhammadu Buhari ya shirya tsaf zuwa kasar Amurka bisa gayyatar da shugaban Amurka Donald Trump ya yi masa, kamar yadda Lauretta Onuchie mai taimakawa shugaban kasa akan kafafen sadarwa ta zamani ta bayyana.

“Shugaba Muhammadu Buhari mutum ne wanda a koda yaushe yake sanar da ‘yan Nijeriya dukkanin tafiye tafiyensa koda kuwa a cikin kasa Nijeriya ne . Mutum ne mai matukar daraja ‘yan Nijeriya, ba zai taba yiyuwa ba ya saci hanya ya bar kasar nan ba tare da sanar da wadanda suka zabe shi ba domin ya yi musu aiki ba”.

21271190_1380765568688536_7728430401159905004_n Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Amurka
Wani dan Najeriya mai suna Johnny Creed yana neman shawarar 'yan Najeriya bayan da ya
21271190_1380765568688536_7728430401159905004_n Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Amurka
Shugaba Muhammad Buhari ya isa Babban birnin tarayya Abuja a yau Laraba bayan kammala hutun
21271190_1380765568688536_7728430401159905004_n Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Amurka
Kungiyar nan da ke kiran kansu ta yan uwa musulmai mabiya tafarkin shi'a a Najeriya
21271190_1380765568688536_7728430401159905004_n Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Amurka
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga yunkurin gwamnatin kasar na yin
21271190_1380765568688536_7728430401159905004_n Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Amurka
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta cafke wasu mutane biyu dangane da kisan wani soja, Las
21271190_1380765568688536_7728430401159905004_n Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Amurka
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya shirya don komawa gida Nijeriya bayan tabbatar da samun
21271190_1380765568688536_7728430401159905004_n Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Amurka
Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wani Coci ne a cikin wani kauye dake
21271190_1380765568688536_7728430401159905004_n Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Amurka
Dan majalisar wakilai daga jihar Jigawa, Honarabul Gudaji Kazaure ya bayyana cewa asiri aka yi
21271190_1380765568688536_7728430401159905004_n Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Amurka
A Nigeria, ga alamu kokarin da hukumomin kasar ke yi na fadada yaki da cin
21271190_1380765568688536_7728430401159905004_n Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Amurka
Bincike ya nuna cewa jami'an tsaro sun kama shahararren marubucin nan da ya saba fashin

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close