Shararen mawakin nan na mavins record mai suna Korede Bello yazo jihar Kano domin yin bikin sallah tare da Abokinsa, yariman Kano Adam Ashraf Lamido Sanusi. Sunyi kwalliya irin ta sarauta sanye da babban riga da rawani, sannan suka fita cikin gari a kan dawakansu domin karkare shagulgulan sallah na Hawan Fanisau. Ga dai hotunan