Wannan fili zai bada dama ga masu bibiyarmu da su aiko da sakon rubutu akan wata matsala da ke addabar al’ummar Malam Bahaushe da nufin kawo gyara, fadakarwa, tunatarwa da ilimantarwa duk wai don mu taru mu gyara. Wannan gudunmawa ce daga Shafin HausaTop. Muna fata za a karanta sakon nasa da idon basira. kuma muna