Category: Hausa Nanaye

Salo, Kida, Lafazi, Murya: Wani Abu Ne Yafi Bambamta Wakar Nura M Inuwa Data Umar M Sharif?

Kamar Yadda Kowa Yasani A Wannan Zamani Damuke Ciki Babu Mawakan Hausa Da Tauraruwarsu Take Haskawa Kamara Wadannan Mawaka Guda Biyu Wato Umar M Sharif Da Nura M Inuwa. Wannan Daliline Yasa Mukeso Muyi Muhawara Domin Banbance Aya Da Tsakuwa A Tsakanin su Ta Hanyar Jin Ra’ayoyin Masoyansu. Muhawarar Anan Itace Acikin Wadannan Faishan Mawaka

MUSIC: Nura M Inuwa – Kidan Samari

Ina Maabota Soyayya Yauma Ga Gogan Naku Daukeda Sabuwa Kamar Yadda Yasaba Nishadantar Daku Haka Yanzuma Yakawo Muku Sabuwar Wakarsa Mai Suna Kidan Samari Kudai Kuyi Maza Ku Mazgota Zuwa Kan Wayoyinku   Download And Enjoy     DOWNLOAD MUSIC HERE Salo, Kida, Lafazi, Murya: Wani Abu Ne Yafi Bambamta Wakar Nura M Inuwa Data
Close