Category: Hausa News

NEWS: Darajar Naira Tana Kara Yin Sama

Sakamakon matakan da babban Bankin Najeriya CBN ke dauka na ‘kara sayar da takardar kudin Dalar Amurka ga bankuna da ‘yan canji, yanzu haka darajar Naira na sama na ‘kasa.WASHINGTON D.C. – — Duk da Miliyoyin Dalar Amurka da Babban Bankin Najeriya ke fitarwa ga bankunan ‘yan kasuwa da kuma masu hada-hadar kudaden kasashen ketare

NEWS: Anyiwa Wani Sanata Dukan Tsiya

*Masari Ya Sha Ruwan Duwatsu. Sanata ABU IBRAHIM mai wakiltar yankin FUNTUWA ya sha mugun duka a garin Funtuwa  tare da yayyaga masa kaya. Majiyar Sarauniya ta jiyo cewa, sakamakon neman ceton kai Sanatan ya afka motar Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, wanda hakan ya sa hasalallun matasan suka rika yi wa motar ruwan

Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Fitar Sabuwar Wakar Sa Da Yayi

Bayan sabuwar wakar sa ta ‘Kano ta Ganduje ce’, an kona gidan mawaki Rarara Fitaccen mawakin siyasar nan Dauda Kahutu wanda akafi sani da Rarara Jami’ar waka yace shi ba wanda yake zargin da sun kone mashi gida. Amma abinda yasani shine, koma su waye to tabbas makiyansane kuma makiyan jahar kano. mawaki Rarara Domin duk
Close