Category: Kannywood

Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello

Wani mashahurin dan fim din Kannywood, Falalu Dorayi ya bayyana bacin ransa game da sarautar Sarkin Waka’ da masarautar Kano ta nada Korede Bello, shahararren mawaki daga jihar Legas. Masarautar ta nada Korede sarautar ne a yayi bikin babbar Sallar data gabata, inda aka gayyace shi yayi hawan Sallah, sakamakon gudunmuwar dayake baiwa al’umma ta

Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al’ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na – Inji Rahama Sadau

Kamar Yadda Kowa Yasani Jaruma Rahama Sadau Bata Dauki Saka Kananun Kaya Da Barin Gashi A Bude A Bakin Komai Ba Idan Kukayi La’akari Da Sabbin Fina-Finan Datake Yi A Nollywood. Majiyar HausaTop Taci Karo Da Wani Furuci Da Jarumar Tayi A Wata Mujalla Mai Taken  Guardian Life Wanda Wannan Furuci Nata Yake Kara Tabbatarwa

Kannywood: Ina Samun Abinda Nake Nema Zanyi Aurena Na Huta – Inji Hafsat Idirs (Barauniya)

Shaharriyar Jarumar FinaFinan Hausa Wato Hafsat Idris Wacce Akafi Sanida Da Barauniya Ta Bayyan Cewa Akwai Burin Datakeso Ta Cimma Da Zarar Ta Cimma Wannan Buri Zatayi Aure. Hakan Yafarune Sakamakon Tana Daya Daga cikin Jarumai Wanda Tauraruwar su Take Haskawa A Wannan Zamni Hakanne Yasa Masoya Sukayi Mata Chaa Aka Da Maganar Tayi Aure.
Close