Category: Litattafan Hausa

[Littafi] Halaccin Sarauta Kashi Na Bakwai

cikin numfashi yace ina zakije? Aibanyi baccinba” tadan musguna gefe sannan tace “toh meruwana?” Ficewarta tayi gabanta nafadi dakitanufa ta kwanta tana tunani, alokacin bilki tashigo take mawa aliya bayanin cewa dakyarwaziri yaroki alfarma yanzu dai anrufe matarsa harsai ran asabar ayi hukunci, bayan aliya ta idarda sallahn isha tanufi fannin yakolo wacce tasamu sauki

[Littafi] Halaccin Sarauta Kashi Na Bakwai

Halaccin Sarauta Kashi Na Bakwai cikin numfashi yace ina zakije? Aibanyi baccinba” tadan musguna gefe sannan tace “toh meruwana?” Ficewarta tayi gabanta nafadi dakitanufa ta kwanta tana tunani, alokacin bilki tashigo take mawa aliya bayanin cewa dakyarwaziri yaroki alfarma yanzu dai anrufe matarsa harsai ran asabar ayi hukunci, bayan aliya ta idarda sallahn isha tanufi

[Littafi] Halaccin Sarauta Kashi Na Shida

Halaccin Sarauta Kashi Na ShidaAliya ta runtsa sannan tace “mekakeso dani?!” Cikin rashindamuwa yace “kenake so” bata kalleshiba tadauko towel, tashiga toilet tajiko da ruwan sanyi, tana zuwa ta maka masa dasauri yace“awhsh meye haka?” Fuska a murtuke tace “danna kace kana so!” Tana fada tana danna masa kafan lumshe ido yake cikin dadi donshikam

[Littafi] Halaccin Sarauta Kashi Na Uku

==>Aliyatayi murnushi irin na wanda yadade yana begen abu yazo yasamu daga baya,tamike tsum taficekicin,kullum haka take saita kulla maganin inta kulla jakadiya na kallonta tana komawa sai tajuyetahada wani, ahaka zuwa ran da tacika sati daya tadauko gyadan suya tana sane cewa yarimaabdullahi bayason waken suya,yakan kwantar dashi ciwo tasan hakane a binciken datayi

[Littafi] Halaccin Sarauta Kashi Na Biyu

==>Tazauna tana nazarin fadan da yadda komi take, takalli bilki sannan tace “inane hanyar fadar sarki?” Bilki tajata tareda cewa “zomuje” kaf saidata nuna mata hanyan fannin kowa tundaga kan sarkin isa, zuwa ga matansa gimbiya falmata da gimbiya yakolo, tace “sauran matansa biyun gimbiya ainau da gimbiya atika sun rasu kwarkwaransa sunkai hudu wanda
Close