Category: news

RA’AYI RIGA: Ba Ni Da Dan Takarar Shugaban Kasa Da Ya Wuce Atiku A Zaben 2019, Inji Jaruma Rashida Mai Sa’a

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa, Rashida Adamu Abdullahi wadda aka fi sani da Rashida Mai Sa’a ta bayyana cewa a zaben 2019 ba ta da dan takarar shugaban kasa da za ta zaba wanda ya wuce tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar. Rashida wadda take rike da mukamin mai baiwa gwamnan Kano shawara kan harkokin

Jami’an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa Rarara

Jami’an kwastam na Najeriya sun kwace wadansu manyan motoci mallakar mawakin jam’iyyar APC Dauda Kahutu Rarara da yake aikin sumogal dinsu ta kan iyakokin da aka haramta a tsakanin Najeriya da kasar Benin da Nijar. Rahotannin farko-farko sunce an kame motocin ne kirar fijo-fijo da toyota-toyota a jihohin Zamfara da Sakwato kuma aka kawo su
Close