Category: news

Kungiyar Concerned Nigerians Tace Shugaba Buhari Ya Dawo Kan Aiki Ko A Tsige Shi

Kungiyar ta yi barazanar zuwa majalisa domin neman ta kafa kwamitin bincike kan lafiyar shugaban. Wata kungiya mai rajin kare demokuradiyya a Najeriya da ake kira “group of concerned Nigerians”, ta yi kira ga majalisar ministoci data dokokin tarayya su gaggauta kafa komiti da zai tantance lafiyar shugaba Muhammadu Buhari ganin ya kusa cika kwanaki
Close