Category: Nishadi

Salo, Kida, Lafazi, Murya: Wani Abu Ne Yafi Bambamta Wakar Nura M Inuwa Data Umar M Sharif?

Kamar Yadda Kowa Yasani A Wannan Zamani Damuke Ciki Babu Mawakan Hausa Da Tauraruwarsu Take Haskawa Kamara Wadannan Mawaka Guda Biyu Wato Umar M Sharif Da Nura M Inuwa. Wannan Daliline Yasa Mukeso Muyi Muhawara Domin Banbance Aya Da Tsakuwa A Tsakanin su Ta Hanyar Jin Ra’ayoyin Masoyansu. Muhawarar Anan Itace Acikin Wadannan Faishan Mawaka

Musha Dariya: A Cuci Maza

Wata amarya da mijinta sukaje bankin zenith domin su cire wani kudi. Ko da amarya tazo shiga se kawai muka ji wani alam me karfin gaske, jin haka se ga ‘yan sandan bankin su fito da gudu da bindigun su! Ai ina ganin haka se na tsure! Sun kamani ni da matata wai basu yarda

[Nishadi] Hira Tsakanin Saurayi Da Budurwa

HIRA TSAKANIN SAURAYI DABUDURWA!!! SAURAYI: Sannu ‘yan mata. BUDURWA: Kaima sannu. SAURAYI: Kamar na sanki, amma na manta inda na sanki. Ko a A.B.U ne? BUDURWA: ‘Ba mamaki. A chan nake karatu, ina 300 level ne. Kaifa? SAURAYI: Ni ina ABU kano ne, inakaranta isslamic engineering kuma ina 900 level ne ni. Kinga ina kaiwa
Close