Category: photos

Hawan Sallah: Hotunan shahararen mawaki Korede Bello da abokinsa Yariman Kano Adam Ashraf Lamido Sanusi

Shararen mawakin nan na mavins record mai suna Korede Bello yazo jihar Kano domin yin bikin sallah tare da Abokinsa, yariman Kano Adam Ashraf Lamido Sanusi. Sunyi kwalliya irin ta sarauta sanye da babban riga da rawani, sannan suka fita cikin gari a kan dawakansu domin karkare shagulgulan sallah na Hawan Fanisau. Ga dai hotunan

Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)

Wasu daga cikin jaruman finafinan Kannywood sun ayyana goyon bayansu ga gamayyar kungiyoyin matasan Arewacin Najeriya, kamar yadda jaridar Rariya ta ruwaito. Wasu daga cikin jaruman da suka jaddada goyon bayan nasu sun hada da Rabiu Rikadawa, Aisha Tsamiya, Hadiza Gabon, Jamila Nagudu, Adam Zango, Halima Atete da sauransu. Idan ba’a manta ba dai, ita

PHOTOS: Ango Nura M Inuwa Tareda Amaryarsa

Nura M Inuwa Kenan Tareda Amaryarsa Fasihin Mawaki Nazir M Ahmad Ya Angwance Kalli Kyawawan Hotunansa Da sabuwar Matar Sa Labarin da muke samu daga majiyoyin mu da dama na nuni ne da cewa a Hawan Sallah: Hotunan shahararen mawaki Korede Bello da abokinsa Yariman Kano Adam Ashraf Lamido Sanusi Shararen mawakin nan na mavins
Close