Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana’antar fina-finan kudu

rahhh-300x222 Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana'antar fina-finan kuduFarawa da iyawa fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood da a kwanan baya aka dakatar da ita da kuma ta shilla zuwa masana’antar fina-finan kudancin kasar nan na Nollywood tuni har ta fara lashe kyauta.

Mun samu dai cewa jarumar yanzu haka an lissafa ta a matsayin jarumar da ta lashe kyautar nan ta BON a rukunin yan wasa sabbin jini tare da wani jarumin kuma Namiji mai suna Gbenro.

rahhh-300x222 Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana'antar fina-finan kudu

HausaTop.com dai ta samu cewa jarumar ta sanar wa da duniya wannan nasarar da ta samu ne a shafin ta na Instagram inda ta bayyana cewa tana yiwa dukkan magoya baya da kuma masoyanta jinjinar ban girma.

A wani labarin kuma fitacciyar jarumar nan ta wasan Hausa a masana’antar Kannywood mai suna Hadiza Gabon ta fara fitowa a cikin fina-finan turanci na kudancin kasar nan watau Nollywood.

rahhh-300x222 Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana'antar fina-finan kudu
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
rahhh-300x222 Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana'antar fina-finan kudu
Korarriyar jarumar finafinan Hausa da aka kora ta koma yin finafinan Turanci na kudancin kasar
rahhh-300x222 Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana'antar fina-finan kudu
Idan baku mantaba ClassiQ Dai shine mawakain da ya gayyaceta a wani videon wakar sa
rahhh-300x222 Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana'antar fina-finan kudu
Kamar Yadda Kowa Yasani Jaruma Rahama Sadau Bata Dauki Saka Kananun Kaya Da Barin Gashi
rahhh-300x222 Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana'antar fina-finan kudu
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan
rahhh-300x222 Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana'antar fina-finan kudu
Labarin da muke samu da dumi-dumin sa yanzu na nuni da cewa masana'antar Kannywood na
rahhh-300x222 Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana'antar fina-finan kudu
Jaruma Rahama Sadau Dai Kullum Kara Nisa Take A Fina Finan Nollywood Ku Kalli Wannan
rahhh-300x222 Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana'antar fina-finan kudu
Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina finan Hausa wadda kuma yanzu haka ke a matsayin
rahhh-300x222 Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana'antar fina-finan kudu
Kamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi
rahhh-300x222 Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana'antar fina-finan kudu
Shan koko kwanciyar rai, inji bahaushe, kuma dama ai so hana ganin laifi. Irin haka

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close