Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello

vllkyt5sn0c2mpm8b.cb09f5fa Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede BelloWani mashahurin dan fim din Kannywood, Falalu Dorayi ya bayyana bacin ransa game da sarautar Sarkin Waka’ da masarautar Kano ta nada Korede Bello, shahararren mawaki daga jihar Legas.

Masarautar ta nada Korede sarautar ne a yayi bikin babbar Sallar data gabata, inda aka gayyace shi yayi hawan Sallah, sakamakon gudunmuwar dayake baiwa al’umma ta wakokinsa.

Falalu Dorayi yayi wannan korafi ne ta shafinsa na Instagram, inda yace irin wannan mataki na masarautar Kano shine abin dake ci ma mawakan Kano tuwa a kwarya, kuma ya kara da cewa akwai mawakan Kano da dama da suka fi dacewa da wannan sarautar.

“Dama manyan Arewa sun sama yin haka basa neman mu sai suna da bukatar mu, duk irin kokarin da mawakan mu ke yi, ba dare ba rana, basa gani, amma suka tsallka Legas suna baiwa ma wani Sarauta.” Inji shi.

Dayake yi ma wakilin Daily Trust karin bayani, Dorayi yace “Tun kafin zaman Sunusi Sarkin Kano, Nazir Ahmad yayi masa wakoki, kuma ma har ya hakaito zai iya zama Sarkin Kano, don haka naga dacewar Nazir ya zama Sarkin waka ba wani ba.”

vllkyt5sn0c2mpm8b.cb09f5fa Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede BelloDaga Dorayi ya ja hankalin manyan Arewa dasu dage wajen tallafa ma al’adun gargajiya, inda yace ta hanyar nan ne kadai yaren Hausa zai samu martaba a idon Duniya.

vllkyt5sn0c2mpm8b.cb09f5fa Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
vllkyt5sn0c2mpm8b.cb09f5fa Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
vllkyt5sn0c2mpm8b.cb09f5fa Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
vllkyt5sn0c2mpm8b.cb09f5fa Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
vllkyt5sn0c2mpm8b.cb09f5fa Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
vllkyt5sn0c2mpm8b.cb09f5fa Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
vllkyt5sn0c2mpm8b.cb09f5fa Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
vllkyt5sn0c2mpm8b.cb09f5fa Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
vllkyt5sn0c2mpm8b.cb09f5fa Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
vllkyt5sn0c2mpm8b.cb09f5fa Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*