Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Bashida Lafiya

FB_IMG_1491778484665-255x300 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Bashida LafiyaDama rai da jini dole ya zamo suna samin tangarda yau da lafiya wata rana babu. Wannan ba abin kunya bane ko kaico. Akan jarabci dan Adam da rashin lafiya sabida akankare masa wasu zunubansa. Kuma tabbas har Annabawa anjarabce su da rashin lafiya. Domin ya zama abin misali.

Mawakin siyasa Dauda Kahutu Rara. Ya kwanta bashi da lafiya. Yana fama da zazzabi gamida ciwon kai. Dan haka yana neman addu’arku akan rashin lafiyarsa. Rashin lafiyarsa ba tayi zafi sosai ba, amma maganar gaakiya jikin na damunsa.

FB_IMG_1491778484665-255x300 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Bashida Lafiya
Uwargidan shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari tab a da tsokaci kan samun lafiyar shugaban kasa
FB_IMG_1491778484665-255x300 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Bashida Lafiya
Zan Kamo Jonathan, A Yammacin Yau. Shugaban hukumar EFCC, a Najeriya, Ibrahim Magu, ya yi
FB_IMG_1491778484665-255x300 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Bashida Lafiya
Sakamakon matakan da babban Bankin Najeriya CBN ke dauka na ‘kara sayar da takardar kudin
FB_IMG_1491778484665-255x300 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Bashida Lafiya
A cikin yukurin su na dakile yada labaran karya marasa tushe, kamfanin zumunta na yanar
FB_IMG_1491778484665-255x300 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Bashida Lafiya
*Masari Ya Sha Ruwan Duwatsu. Sanata ABU IBRAHIM mai wakiltar yankin FUNTUWA ya sha mugun
FB_IMG_1491778484665-255x300 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Bashida Lafiya
Akwai maganganu daga majiya mai karfi kan cewar fitaccen dan wasan kwallon nan na kulob(club)
FB_IMG_1491778484665-255x300 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Bashida Lafiya
 Jita-jita tayi yawa akan cewa sojoji sunyi wa Sani Danja dukan tsiya. Wanda har a
FB_IMG_1491778484665-255x300 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Bashida Lafiya
Mawakin Nura M Inuwa Yana Gayyatar Kowa Da Kowa Zuwa Wajan Daurin Aurensa  Ga Katin
FB_IMG_1491778484665-255x300 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Bashida Lafiya
Bayan sabuwar wakar sa ta ‘Kano ta Ganduje ce’, an kona gidan mawaki RararaFitaccen mawakin siyasar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close