Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Fitar Sabuwar Wakar Sa Da Yayi

dauda_kahutu_rarara-1491451092229 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Fitar Sabuwar Wakar Sa Da YayiBayan sabuwar wakar sa ta ‘Kano ta Ganduje ce’, an kona gidan mawaki Rarara

Fitaccen mawakin siyasar nan Dauda Kahutu wanda akafi sani da Rarara Jami’ar waka yace shi ba wanda yake zargin da sun kone mashi gida. Amma abinda yasani shine, koma su waye to tabbas makiyansane kuma makiyan jahar kano.

mawaki Rarara Domin duk mai kishin kano ba zaiyi ta addanci ajahar kano ba. Kuma ni nasan rubutaccen abu fararren abu, duk abinda Allah ya rubutu zai faru tole sai ya faru. Mujallarmu.com ta samu labarin cewa shi Rarara din yace dama rayuwar mawakin siyasa kullum acikin nemanta makiyya suke yi. “Koda nayiwa Gwabna Ganduje Khadimul Islam waka, ko banyi masa waka ba to makiyya ba zasu kyale ni ba. Dan haka wannan ba bakon abubane. Kuma wannan zan iya lissafa shi yana da nasaba da nasarar dana samu aduniya.”

Ni nasan da arzuki da karatu da basira duk na Allahne to tunda Allah ya bani basira dole na fito na nunawa duniya irin baiwata. Kuma abinda nakeso mutane su gane acikin sirrin zuciyata bana gaba da kowanne dan siyasa. Aikina nake nunawa duniya ba tozarta wani mutum ba.

Nasan wadanda suka kone min gida ni suka so su kone amma Allah bai yarda ba. Kuma nasan tabbas, ba zasu daina farautar rayuwata ba. To, inayi masu albishir da cewa idan lokacina yayi zan mutu ba sai sun wahalar da kansu ba, idan kuma lokacina bayyi ba to koda zasu saka ni cikin turmi su daka, to saina rayu. Inji Dauda Kahutu Rarara (Jami’ar Waka).

Daga Mujallarmu.com 

dauda_kahutu_rarara-1491451092229 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Fitar Sabuwar Wakar Sa Da Yayi
Uwargidan shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari tab a da tsokaci kan samun lafiyar shugaban kasa
dauda_kahutu_rarara-1491451092229 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Fitar Sabuwar Wakar Sa Da Yayi
Zan Kamo Jonathan, A Yammacin Yau. Shugaban hukumar EFCC, a Najeriya, Ibrahim Magu, ya yi
dauda_kahutu_rarara-1491451092229 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Fitar Sabuwar Wakar Sa Da Yayi
Sakamakon matakan da babban Bankin Najeriya CBN ke dauka na ‘kara sayar da takardar kudin
dauda_kahutu_rarara-1491451092229 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Fitar Sabuwar Wakar Sa Da Yayi
A cikin yukurin su na dakile yada labaran karya marasa tushe, kamfanin zumunta na yanar
dauda_kahutu_rarara-1491451092229 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Fitar Sabuwar Wakar Sa Da Yayi
*Masari Ya Sha Ruwan Duwatsu. Sanata ABU IBRAHIM mai wakiltar yankin FUNTUWA ya sha mugun
dauda_kahutu_rarara-1491451092229 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Fitar Sabuwar Wakar Sa Da Yayi
Akwai maganganu daga majiya mai karfi kan cewar fitaccen dan wasan kwallon nan na kulob(club)
dauda_kahutu_rarara-1491451092229 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Fitar Sabuwar Wakar Sa Da Yayi
 Jita-jita tayi yawa akan cewa sojoji sunyi wa Sani Danja dukan tsiya. Wanda har a
dauda_kahutu_rarara-1491451092229 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Fitar Sabuwar Wakar Sa Da Yayi
Mawakin Nura M Inuwa Yana Gayyatar Kowa Da Kowa Zuwa Wajan Daurin Aurensa  Ga Katin
dauda_kahutu_rarara-1491451092229 Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Fitar Sabuwar Wakar Sa Da Yayi
Dama rai da jini dole ya zamo suna samin tangarda yau da lafiya wata rana

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close