INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIN RAJI’UN: Ina Masoya Buhari, Gareku ‘Yan Najeriya

150721184858-intv-nigeria-amanpour-muhammadu-buhari-00000022-horizontal-gallery-300x169 INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN: Ina Masoya Buhari, Gareku 'Yan NajeriyaBa’aso dan Arewa, ya yi mulkin Najeriya.

=01 Sir. Abubakar Tafawa Balewa,__Kashe Shi Suka Yi.

=02 Sir. Ahmadu Bello Sardauna,__Kashe Shi Suka Yi.

=03 Gen. Murtala Muhammed,__Kashe Shi Suka Yi.

=04 Gen. Sani Abacha,__Kashe Shi Suka Yi.

=05 Umaru Musu ‘Yar’adua,__Kashe Shi Suka Yi.

=06 Gen. Muhammadu Buhari,__Shima har yanzu bamu san halin da yake ciki ba, kuma wannan alama ce dake nuna cewa ba’aso dan Arewa, Musulmi, ya yi mulkin Najeriya, lafiya kuma dan Arewa, ne kadai zai iya yin mulkin Najeriya, ba tare da ya nuna banbanci ba, saboda haka.

Ya Allah, muna rokonka kuma muna tawassili da tsarkakan sunayenka 99, masu tsarki.

Ya Allah, muna tawassili da Fiyayyen Halitta Manzon Tsira ANNABI MUHAMMADU (S.A.W).

Ya Allah, ka tseratar mana da rayuwar masoyin Najeriya, da ‘yan Najeriya, wato shugaban ‘kasa Muhammadu Buhari.

Ya Allah, kada ka bawa makiya Najeriya, damar cimma burinsu a kan shugaban ‘kasa Muhammadu Buhari.

Akwai bukatar duk wanda sakwannan ya kai gare shi, ya yi Share, a Groups ko abokansa domin ko wane dan Najeriya, ya san halin da ake ciki kuma ya yiwa wannan bawan Allah, Muhammadu Buhari, addu’a, Allah ka bawa Buhari, cikakkiyar lafiyar da zai dawo, domin cigaba da mulkin Najeriya, domin muna tsoron idan ya mutu.

Za’a dawo aci gaba da kashe mu a Arewa, kuma muna tsoron za’a dawo aci gaba da zubar da jininmu, saboda haka ya kamata duk wani dan Najeriya, na kwarai kuma masoyin Najeriya, ba maganar Kudu, ko Arewa, ba duk mai son Najeriya, ya kamata ya tashi tsaye wajen yiwa wannan bawan Allah, addu’a__Sako daga jaridar HausaTop, Allah, ka bawa shugaba Buhari, lafiya Ameen?

150721184858-intv-nigeria-amanpour-muhammadu-buhari-00000022-horizontal-gallery-300x169 INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN: Ina Masoya Buhari, Gareku 'Yan Najeriya
Shahararen Mawakin Nan na Siyasa Dauda Adamu Kahutu Wanda Akafisani Da Rararan Waka Shine Dauke Da Sabuwar Wakar Da
150721184858-intv-nigeria-amanpour-muhammadu-buhari-00000022-horizontal-gallery-300x169 INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN: Ina Masoya Buhari, Gareku 'Yan Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya shirya don komawa gida Nijeriya bayan tabbatar da samun
150721184858-intv-nigeria-amanpour-muhammadu-buhari-00000022-horizontal-gallery-300x169 INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN: Ina Masoya Buhari, Gareku 'Yan Najeriya
Ma’aikata na ofishin uwargidan shugaban kasar sun tabbatar da hakan a ranar Litinin, 7 ga
150721184858-intv-nigeria-amanpour-muhammadu-buhari-00000022-horizontal-gallery-300x169 INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN: Ina Masoya Buhari, Gareku 'Yan Najeriya
Wasu 'yan Najeriya na ta faman kiraye-kiraye da cewa shugaban kasar, Muhammad Buhari ya yi
150721184858-intv-nigeria-amanpour-muhammadu-buhari-00000022-horizontal-gallery-300x169 INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN: Ina Masoya Buhari, Gareku 'Yan Najeriya
Wasu 'yan Najeriya sun soma yin caca a kan ranar da shugaban kasar Muhammadu Buhari,
150721184858-intv-nigeria-amanpour-muhammadu-buhari-00000022-horizontal-gallery-300x169 INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN: Ina Masoya Buhari, Gareku 'Yan Najeriya
Jim kadan bayan Aku uwar surutu ta bada shelar dawowar Sarkin Daji, manya da kananan
150721184858-intv-nigeria-amanpour-muhammadu-buhari-00000022-horizontal-gallery-300x169 INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN: Ina Masoya Buhari, Gareku 'Yan Najeriya
Mambobin majalisar wakilai sashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), sun kaddamar da cewa akwai gurbi
150721184858-intv-nigeria-amanpour-muhammadu-buhari-00000022-horizontal-gallery-300x169 INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN: Ina Masoya Buhari, Gareku 'Yan Najeriya
Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbaj, a ranan Talata yayi ganawar gaggawa da shugaban kasa Muhammadu
150721184858-intv-nigeria-amanpour-muhammadu-buhari-00000022-horizontal-gallery-300x169 INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN: Ina Masoya Buhari, Gareku 'Yan Najeriya
Uwargidan shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari tab a da tsokaci kan samun lafiyar shugaban kasa
150721184858-intv-nigeria-amanpour-muhammadu-buhari-00000022-horizontal-gallery-300x169 INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN: Ina Masoya Buhari, Gareku 'Yan Najeriya
Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wani Coci ne a cikin wani kauye dake

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*