Jami’an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa Rarara

20729618_1357647824333644_5654221253979656760_n Jami'an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa RararaJami’an kwastam na Najeriya sun kwace wadansu manyan motoci mallakar mawakin jam’iyyar APC Dauda Kahutu Rarara da yake aikin sumogal dinsu ta kan iyakokin da aka haramta a tsakanin Najeriya da kasar Benin da Nijar.

Rahotannin farko-farko sunce an kame motocin ne kirar fijo-fijo da toyota-toyota a jihohin Zamfara da Sakwato kuma aka kawo su Kaduna.
WASU gwamnonin APC guda uku suna ta ban baki ga shugaban kwastam Hamidu Ali cewa kayan dan jam’iyya ne, don haka a rufe maganar a sallamesu.

KWASTAM dai suna kama kayan marasa galihu su rike daga karshe su yi gwanjonsu, kuma babu wanda ya isa ya samu alfarma. ZAMU JI ko shima RARARA za a yi masa irin wannan walankeluwa tunda uwarsu tana gindin murhu, irin yadda aka yi wa sakataren gwamnatin tarayya Babachiri Lawal. Ya cinye kudin ‘yan gudun hijira,an same shi da laifi, amma shiru kamar an aiki bawa garinsu.

20729618_1357647824333644_5654221253979656760_n Jami'an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa Rarara
Wani dan Najeriya mai suna Johnny Creed yana neman shawarar 'yan Najeriya bayan da ya
20729618_1357647824333644_5654221253979656760_n Jami'an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa Rarara
Fitacciyar jarumar finafinan Hausa, Rashida Adamu Abdullahi wadda aka fi sani da Rashida Mai Sa'a
20729618_1357647824333644_5654221253979656760_n Jami'an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa Rarara
Shugaba Muhammad Buhari ya isa Babban birnin tarayya Abuja a yau Laraba bayan kammala hutun
20729618_1357647824333644_5654221253979656760_n Jami'an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa Rarara
Ba baskiya bane cewar wai shugaba Muhammadu Buhari ya shirya tsaf zuwa kasar Amurka bisa
20729618_1357647824333644_5654221253979656760_n Jami'an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa Rarara
An yi jana'izar tsohon shahararren dan wasan kwaikwayon Hausa, Kasimu Yero wanda ya rasu a
20729618_1357647824333644_5654221253979656760_n Jami'an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa Rarara
Kungiyar nan da ke kiran kansu ta yan uwa musulmai mabiya tafarkin shi'a a Najeriya
20729618_1357647824333644_5654221253979656760_n Jami'an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa Rarara
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga yunkurin gwamnatin kasar na yin
20729618_1357647824333644_5654221253979656760_n Jami'an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa Rarara
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta cafke wasu mutane biyu dangane da kisan wani soja, Las
20729618_1357647824333644_5654221253979656760_n Jami'an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa Rarara
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya shirya don komawa gida Nijeriya bayan tabbatar da samun
20729618_1357647824333644_5654221253979656760_n Jami'an Kwastam Sun Kama Mawakin Siyasa Rarara
Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wani Coci ne a cikin wani kauye dake

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close