Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi

rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da TayiFitacciyar jarumar Kannywood da aka fi sani da suna Fina finan Hausa, Rahama Sadau ta sake sakin wasu zafafan hotunan ta sanye da wasu kayatattun kayan ado da kwalliya.

rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi      
Kalli wasu kyawawan Hotunan ta Rahama Sadau Kamar yadda Hausatop.com ta ruwaito, Rahama mai shekaru 23 ta dauki hoton ne sanye da wasu irin kayan turawa tare da bakin damara data daure kwankwasonta da shi.

Kalli wasu kyawawan Hotunan ta Rahama Sadau Idan za’a iya tunawa a shekarar data gabata ne dai hukumar yan wasan Hausa ta dakatar da Rahama Sadau daga shirya fina finai sakamakon wani bidiyon waka data fito a ciki na wani mawaki Classiq, inda hukumar tayi zargin anyi rungume rungume a cikin bidiyon.

rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da TayiSai dai duk da wannan dakatarwa da aka yi ma Rahama, bata yi kasa a gwiwa ba, ta yadda hukuncin ya zame mata tamkar gobarar titi a Jos, sakamakon gayyata data samu zuwa kasar Amurka daga fitaccen mawakin nan Akon. Amma zuwa yanzu ba’a tabbatar da ko hukumar shirya fina finan zasu dawo da Rahama ba ko a’a. lokaci ne kadai zai iya tabbatar da hakan.

Daga hausa naij.com

rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi
Labarin da ya riske mu a ya tabbatar da cewa an saki Jarumin Finafinan Hausa
rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi
Jaruma Hadiza Gabon ce Zakaran Gwajin Dafi a Kannywood. Ban taba ganin Hadiza Gabon ido-da-ido
rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi
OPEN LETTER TO MY HATERS IN KANNYWOOD From adam a zango Ni ba dan daudu
rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi
"Yadda nayi soyayya da kanwata a film"- Ramadan Booth Jarumin fina-finan Hausa, Ramadan Booth, ya
rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
rahamasadau-1491456035166 Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*