Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban

IMG_20171121_052006-293x300 Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban dabanJaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban

Kamar yadda kuka sani ba’a bar dandalin kannywood a baya ba ta fannin sarautar gargajiya wanda ke daraja martabar yankin arewacin kasar.

Munyi amfani da wannan damar wajen kawo maku wasu daga cikin jarumai biyar da suka samu sarauta a baya-baya nan
Ga jerin jaruman da mukaman sarautarsu a kasa:

1. Muhammad Ibrahim Mandawari
Wannan shahararren tsohon jarumi da yayi fice a dandalin Kannywood ya gaji mahaifin sa inda Sarkin Kano Mai Martaba Muhammad Sanusi na II ya nada shi a matsayin “Mai unguwar yankin Mandawari dake garin kano.

2. Sani Musa Danja

Dan zaki kamar yadda aka fi sanin jarumin da shi yayi bikin nadin sarautar “Zakin yan wasan Arewa” wanda sarkin Nupawa ya nada masa a jihar Niger.

Etsu Nupe ya nada masa wannan sarautar a ranar 25 ga watan Agusta a nan garin Bida.

3. Maryam Gidado

Kungiyar masu shirya fina-finai ta arewa na Arewa ta nada ta a matsayin “Innawuron Zamfara” ranar 4 ga watan Nuwamba a Gusau babban birnin jihar Zamfara.

4. Rasheeda Abdullahi Mai sa’a
A nata bangaren Jaruma Rasheeda mai sa’a ta samu sarautar “Wakiliyar arewa” daga kungiyar AFMAN a garin Minna babban birnin jihar Niger cikin watan Octoba na bana.

5. Fati Nijar
Daga karshe an ba mawakiya Binta Labaran wacce aka fi sani da fati Nijar sarautar “Gimbiyar arewa” a garin Minna, jihar Niger.

IMG_20171121_052006-293x300 Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban
Wani mashahurin dan fim din Kannywood, Falalu Dorayi ya bayyana bacin ransa game da sarautar
IMG_20171121_052006-293x300 Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
IMG_20171121_052006-293x300 Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
IMG_20171121_052006-293x300 Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
IMG_20171121_052006-293x300 Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
IMG_20171121_052006-293x300 Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
IMG_20171121_052006-293x300 Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
IMG_20171121_052006-293x300 Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
IMG_20171121_052006-293x300 Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
IMG_20171121_052006-293x300 Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*