Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017

adam_a_zango-1491627048164 Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017Fitaccen Mawaki kuma shahararren Jarumi Adam A. Zango ya baiya cewa a shekara ta 2017 fim 20 zai yi kawai, Fim 20 din sun hada dana wasu furudusas, yace guda 8 na kamfaninsa sannan 12 daga wasu furudusas din, yace yin hakan ne zai bashi daman kara kula da wasu bangarorin da yasa gaba na harkokinsa na yau da kullum harda wakoki da yakeyi. Babban fim din da Jarumin zai yi wanda ba’a taba kamansa ba shin MADUGU a wannan shekara wanda zai kashe sama da miliyan 10.
A farkon shekara ta 2017 ne zai kaddamar da kungiyarsa wanda zai dunga taimakawa al’umma marasa karfi, yace yin wannan kungiya yana son ya mai dawa al’umma taimakon da suke ma masana’antar domin yin hakan ne shima zai bada tashi gudumar ga al’umma. Kungiyar tashi mai suna ZANGO INTERVENTION INITIATIVE FOUNDATION wanda tuni an mata rijista kuma ya fara tallata manufofinsa na wannan kungiya a shafinsa na Instagram da sauran shafukansa na sada zumunta a yanar gizo.
DAGA SHAFIN :Kannywood Today

adam_a_zango-1491627048164 Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
adam_a_zango-1491627048164 Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
adam_a_zango-1491627048164 Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
adam_a_zango-1491627048164 Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017
OPEN LETTER TO MY HATERS IN KANNYWOOD From adam a zango Ni ba dan daudu
adam_a_zango-1491627048164 Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017
"Yadda nayi soyayya da kanwata a film"- Ramadan Booth Jarumin fina-finan Hausa, Ramadan Booth, ya
adam_a_zango-1491627048164 Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
adam_a_zango-1491627048164 Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
adam_a_zango-1491627048164 Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017
Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta fada
adam_a_zango-1491627048164 Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
adam_a_zango-1491627048164 Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close