Kannywood: Adam A Zango Ya Fallasa Alakarsa Da Nafisa Abdullahi (Karanta)

vllkyt68cd3nsrrog.2f44e14c Kannywood: Adam A Zango Ya Fallasa Alakarsa Da Nafisa Abdullahi (Karanta)Shahararren dan wasan Hausa Fim, Adam a Zango ya bayyana cewar gaskiya ne ya taba yin soyayya da fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, a wata hira da yayi da BBC Hausa.

A zango ya bayyana ma majiyar NAIJ.com ya taba soyayya da Nafisa, amma zuwa yanzu, kimanin shekaru 3 kenan basa tare.

KU KARANTA:

“Gaskiya ne, nayi soyayya da Nafisa, Amma yanzu kimanin shekaru uku kenan bama tare.” Inji Adam Zango.

A baya ma an sha yayata labarin cewar dantaka tayi tsami tsakanin Adam Zango da Nafisa, inda hakan ya kaisu ga shiga kotu, sai dai daga bisani, manya sun shiga maganar, inda daga karshe aka yi musu sulhu.

A wani labarin kuma, A Zango yace babban burinsa a rayuwa shine yak ware wajen magana da yaren Turanci, don haka ne ma yace yana da sha’awar komawa makaranta, don samun koda difloma ce.

vllkyt68cd3nsrrog.2f44e14c Kannywood: Adam A Zango Ya Fallasa Alakarsa Da Nafisa Abdullahi (Karanta)
Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta fada
vllkyt68cd3nsrrog.2f44e14c Kannywood: Adam A Zango Ya Fallasa Alakarsa Da Nafisa Abdullahi (Karanta)
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
vllkyt68cd3nsrrog.2f44e14c Kannywood: Adam A Zango Ya Fallasa Alakarsa Da Nafisa Abdullahi (Karanta)
Fitaccen jarumin nan na wasannin fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood kuma jigo a harkar Adam
vllkyt68cd3nsrrog.2f44e14c Kannywood: Adam A Zango Ya Fallasa Alakarsa Da Nafisa Abdullahi (Karanta)
Shahararriyan yar wasan fina-finan Hausa Nafeesat Abdullahi ta gama shiri tsaf don sako wa masoyanta
vllkyt68cd3nsrrog.2f44e14c Kannywood: Adam A Zango Ya Fallasa Alakarsa Da Nafisa Abdullahi (Karanta)
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan
vllkyt68cd3nsrrog.2f44e14c Kannywood: Adam A Zango Ya Fallasa Alakarsa Da Nafisa Abdullahi (Karanta)
Shahararriyar yar wasan Hausa din nan a masana'antar fina-finai ta Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta
vllkyt68cd3nsrrog.2f44e14c Kannywood: Adam A Zango Ya Fallasa Alakarsa Da Nafisa Abdullahi (Karanta)
Kamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi
vllkyt68cd3nsrrog.2f44e14c Kannywood: Adam A Zango Ya Fallasa Alakarsa Da Nafisa Abdullahi (Karanta)
Shararriyar Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Ta Bayyana Cewar Taki Fitowa A Finafinan Yan Kudu Badon
vllkyt68cd3nsrrog.2f44e14c Kannywood: Adam A Zango Ya Fallasa Alakarsa Da Nafisa Abdullahi (Karanta)
Shahararriyar jarumar wasan Hausa din nan watau Nafisa Abdullahi ta fito fili ta yi kasa-kasa

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close