Kannywood: Adam Zango Yace An Taba Hana Shi Aure Saboda Ana Yimasa Zargin Yana Luwadi

adam_a_zango-20170413-0002-300x300 Kannywood: Adam Zango Yace An Taba Hana Shi Aure Saboda Ana Yimasa Zargin Yana LuwadiA kasar Hausa dai, akwai wasu dabi’u da koda a wasu kasashen ba abun ki bane, suna iya jaza wa mutum jaa’i, cikin su kuwa harda zargin luwadi, neman maza dai a gwamnatance da shariar addini da ma al’ada, duk abun ki ne a fili.

A kimiyyance dai, masana sun ce auratayya ta jinsi bata da illa, ko ta madigo, ko ta luwadi, musamman zaman cewa a halittar wasu, akwai mata-maza, dama fahimtar menene sinadarin Oestrogen da Testosterone wanda ke cikin jini, wanda shi yake gaya wa kwakwalwa ita namiji ce ko mace, da ma cewa wa zata nema a matsayin abokin saduwa. Wannan, da ma masu halitta ta mace da namiji a jikinsu. Haka kuma a da ba’a tsangwamar ‘yan daudu, sai da aka fara shari’ar Islama a ‘yan shekarun nan.

A tsakanin al’umma ma dai, da anga wani ya faso gari, ko yayi kudi farat daya, sai a fara masa zargi ko na sata, ko tsafi, ko neman maza, ko ma hulda da wai aljannu. A haka sai a yi ta yi wa mutum sharri a kuma kyamace shi.

Hakan ta kai jarumi Adam Zango, da har sai da ya kai ga rantsuwa da Kur’ani, a lokuta da dama domin ya cire wa kansa wannan zargi, da jama’a ke yamadidi da shi, wanda a cewarsa, har aure aka taba hana shi bisa hakan.

‘Yan siyasa ma dai, da hamshakan malamai, ana musu irin wannan zargin, inda yakan zama kashin kaji da ake shafa musu don jama’a su kyamace su, wanda babu komai ciki sai bukulu da sharri.

Allah shi kyauta.

adam_a_zango-20170413-0002-300x300 Kannywood: Adam Zango Yace An Taba Hana Shi Aure Saboda Ana Yimasa Zargin Yana Luwadi
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
adam_a_zango-20170413-0002-300x300 Kannywood: Adam Zango Yace An Taba Hana Shi Aure Saboda Ana Yimasa Zargin Yana Luwadi
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
adam_a_zango-20170413-0002-300x300 Kannywood: Adam Zango Yace An Taba Hana Shi Aure Saboda Ana Yimasa Zargin Yana Luwadi
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
adam_a_zango-20170413-0002-300x300 Kannywood: Adam Zango Yace An Taba Hana Shi Aure Saboda Ana Yimasa Zargin Yana Luwadi
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
adam_a_zango-20170413-0002-300x300 Kannywood: Adam Zango Yace An Taba Hana Shi Aure Saboda Ana Yimasa Zargin Yana Luwadi
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
adam_a_zango-20170413-0002-300x300 Kannywood: Adam Zango Yace An Taba Hana Shi Aure Saboda Ana Yimasa Zargin Yana Luwadi
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
adam_a_zango-20170413-0002-300x300 Kannywood: Adam Zango Yace An Taba Hana Shi Aure Saboda Ana Yimasa Zargin Yana Luwadi
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
adam_a_zango-20170413-0002-300x300 Kannywood: Adam Zango Yace An Taba Hana Shi Aure Saboda Ana Yimasa Zargin Yana Luwadi
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
adam_a_zango-20170413-0002-300x300 Kannywood: Adam Zango Yace An Taba Hana Shi Aure Saboda Ana Yimasa Zargin Yana Luwadi
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
adam_a_zango-20170413-0002-300x300 Kannywood: Adam Zango Yace An Taba Hana Shi Aure Saboda Ana Yimasa Zargin Yana Luwadi
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close