Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon ‘Dadin Kowa’ zata zama amarya

alawiyya-300x298 Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon 'Dadin Kowa' zata zama amaryaLabaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar nan ta wasan kwaikwayon ‘Dadin Kowa’ mai suna Khadijah S. Islam wadda aka fi sani da Alawayya ta na can tana karkare shire-shiren shigewa dakin mijin ta na Aure.

Hotunan gabanin aure na jarumar dai suna ta yawo a yanzu haka a kafafen sada zumuntar zamani irin su Facebook da Tuwita inda take ita da zankadeden mijin nata a tsaye.

alawiyya-300x298 Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon 'Dadin Kowa' zata zama amaryaNAIJ.com dai a iya dan binciken ta na farko-farko ba ta samu cikakken bayani ba game da shire-shiren bukukuwan auren amma zamu kawo maku cikakken labarin a nan gaba kadan.

Mai karatu dai zai iya tuna cewa a kwanan baya ma dai wasu daga cikin jaruman na wasan kwaikwayon na Dadin Kowa watau Sallau da Furere ma sun angwance inda kuma bikin nasu ya samu halartar dumbin dubun dubatar magoya baya daga kowane sashe na kasar nan.

alawiyya-300x298 Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon 'Dadin Kowa' zata zama amarya
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
alawiyya-300x298 Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon 'Dadin Kowa' zata zama amarya
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
alawiyya-300x298 Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon 'Dadin Kowa' zata zama amarya
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
alawiyya-300x298 Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon 'Dadin Kowa' zata zama amarya
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
alawiyya-300x298 Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon 'Dadin Kowa' zata zama amarya
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
alawiyya-300x298 Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon 'Dadin Kowa' zata zama amarya
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
alawiyya-300x298 Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon 'Dadin Kowa' zata zama amarya
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
alawiyya-300x298 Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon 'Dadin Kowa' zata zama amarya
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
alawiyya-300x298 Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon 'Dadin Kowa' zata zama amarya
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
alawiyya-300x298 Kannywood: Alawiyya ta wasan kwaikwayon 'Dadin Kowa' zata zama amarya
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close