Kannywood: Ba zan taba auren dan fim ba – Inji Nafisa Abdullahi

vllkyt5ehce4ru33c.46368a3e Kannywood: Ba zan taba auren dan fim ba - Inji Nafisa AbdullahiShahararriyar yar wasan Hausa din nan a masana’antar fina-finai ta Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa ita ba zata auri dan fim ba ko wanene don tana da masoya da dama kuma a ciki ma har ta fitar da wanda take so.

Jarumar tayi wannan ikirarin ne a cikin wata fira da tayi da majiyar mu yayin da take ansa tambayoyi daga wakilin na majiyar.

HAUSATOP.com ta samu cewa da aka tambaye ta kuma ko me gaskiyar labarin cewa an sa mata biki amma sai ka kuma fasa, sai jarumar ta kada baki tace ita dai a iya sanin ta ba ta san da wannan maganar ba amma watakila masu maganar su ne suka sa mata bikin.

Ta ci gaba da cewa ita dai abun da ta sani shine ta na masoya da dama kuma ita tun tuni ta fitar da wanda take so kuma shi zata aura cikin izinin Allah a nan gaba kadan kuma ta kara da cewa shi din ba dan fim bane.

vllkyt5ehce4ru33c.46368a3e Kannywood: Ba zan taba auren dan fim ba - Inji Nafisa Abdullahi
Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta fada
vllkyt5ehce4ru33c.46368a3e Kannywood: Ba zan taba auren dan fim ba - Inji Nafisa Abdullahi
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
vllkyt5ehce4ru33c.46368a3e Kannywood: Ba zan taba auren dan fim ba - Inji Nafisa Abdullahi
Fitaccen jarumin nan na wasannin fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood kuma jigo a harkar Adam
vllkyt5ehce4ru33c.46368a3e Kannywood: Ba zan taba auren dan fim ba - Inji Nafisa Abdullahi
Shahararriyan yar wasan fina-finan Hausa Nafeesat Abdullahi ta gama shiri tsaf don sako wa masoyanta
vllkyt5ehce4ru33c.46368a3e Kannywood: Ba zan taba auren dan fim ba - Inji Nafisa Abdullahi
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan
vllkyt5ehce4ru33c.46368a3e Kannywood: Ba zan taba auren dan fim ba - Inji Nafisa Abdullahi
Kamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi
vllkyt5ehce4ru33c.46368a3e Kannywood: Ba zan taba auren dan fim ba - Inji Nafisa Abdullahi
Shararriyar Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Ta Bayyana Cewar Taki Fitowa A Finafinan Yan Kudu Badon
vllkyt5ehce4ru33c.46368a3e Kannywood: Ba zan taba auren dan fim ba - Inji Nafisa Abdullahi
Shahararren dan wasan Hausa Fim, Adam a Zango ya bayyana cewar gaskiya ne ya taba
vllkyt5ehce4ru33c.46368a3e Kannywood: Ba zan taba auren dan fim ba - Inji Nafisa Abdullahi
Shahararriyar jarumar wasan Hausa din nan watau Nafisa Abdullahi ta fito fili ta yi kasa-kasa

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close