Kannywood: Ban Isa Aure Ba, Duka-Duka Shekaru Na 23 – Inji Rahma Sadau

rahh Kannywood: Ban Isa Aure Ba, Duka-Duka Shekaru Na 23 – Inji Rahma Sadau

Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina finan Hausa wadda kuma yanzu haka ke a matsayin korarriya a masana’antar Kannywood watau Rahma Sadau ta bayyana cewa ita yanzu bata da saurayi don kuwa duka-duka shekarar ta 23 a duniya.

Jarumar ta yi wannan ikirarin ne a cikin wata fira da tayi da manema labarai a game da rayuwar ta a dandamalin Kannywood.

HausaTop.com ta samu a firar ta ta ta jarumar ta kuma bayyana cewar ba za ta taba fidda tsiraicin ta ba duk kuwa da cewar yanzu ta rungumi sana’ar yin fina-finan kudancin kasar nan gadan-gadan.

Haka ma dai jarumar yan asalin garin Kaduna ta kuma dauki dogon lokaci tana sharhi da kuma nuna rashin jin dadin ta game da yadda tace al’ummar hausawa nayi wa harkar tasu mummunar fassara inda ta kara jaddada cewa shifa fim, fim ne ba wai da gaske bane.

Tun farko dai, jarumar ta godewa dukkan masoyan da suka fito kwarsu da kwarkwata domin taimaka mata.

rahh Kannywood: Ban Isa Aure Ba, Duka-Duka Shekaru Na 23 – Inji Rahma Sadau
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
rahh Kannywood: Ban Isa Aure Ba, Duka-Duka Shekaru Na 23 – Inji Rahma Sadau
Korarriyar jarumar finafinan Hausa da aka kora ta koma yin finafinan Turanci na kudancin kasar
rahh Kannywood: Ban Isa Aure Ba, Duka-Duka Shekaru Na 23 – Inji Rahma Sadau
Idan baku mantaba ClassiQ Dai shine mawakain da ya gayyaceta a wani videon wakar sa
rahh Kannywood: Ban Isa Aure Ba, Duka-Duka Shekaru Na 23 – Inji Rahma Sadau
Farawa da iyawa fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood da a
rahh Kannywood: Ban Isa Aure Ba, Duka-Duka Shekaru Na 23 – Inji Rahma Sadau
Kamar Yadda Kowa Yasani Jaruma Rahama Sadau Bata Dauki Saka Kananun Kaya Da Barin Gashi
rahh Kannywood: Ban Isa Aure Ba, Duka-Duka Shekaru Na 23 – Inji Rahma Sadau
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan
rahh Kannywood: Ban Isa Aure Ba, Duka-Duka Shekaru Na 23 – Inji Rahma Sadau
Labarin da muke samu da dumi-dumin sa yanzu na nuni da cewa masana'antar Kannywood na
rahh Kannywood: Ban Isa Aure Ba, Duka-Duka Shekaru Na 23 – Inji Rahma Sadau
Jaruma Rahama Sadau Dai Kullum Kara Nisa Take A Fina Finan Nollywood Ku Kalli Wannan
rahh Kannywood: Ban Isa Aure Ba, Duka-Duka Shekaru Na 23 – Inji Rahma Sadau
Kamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi
rahh Kannywood: Ban Isa Aure Ba, Duka-Duka Shekaru Na 23 – Inji Rahma Sadau
Shan koko kwanciyar rai, inji bahaushe, kuma dama ai so hana ganin laifi. Irin haka

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close