Kannywood: Banyi Dana Sanin Zuwa America Ba – Inji Rahama Sadau

Insta-image-300x199 Kannywood: Banyi Dana Sanin Zuwa America Ba - Inji Rahama Sadau
Jaruma Rahma Sadau ta musanta zargin da akeyi ma ta cewa tayi danasanin zuwa kasar America. Acewar jarumar ba wani da nasani da nayi domin adalilin sana’a naje bada niyar shashanci ba. Amma abinda nasan nace shine: “tabbas akwai banbanci tsakanin America da Nigeria awajen yin fim” banbancin abayane yake. idan kai bahaushe ne to kayi sana’ar fim din hausa yafi maka amfani. domin shine wanda zai kare mutuncin mutum.

Dan haka a ra’ayina hausa fim yafi min American fim, amma awajen hausawa. kuma ni da America gwara kasata Nigeria. wannan maganar nasan kawai na fada amma jama’a sai suka canja min magana.

Sannan zanyi amfani da wannan damar nayi godiya zuwaga Ali Nuhu, Sani Danja da sauran mutanen da suke kokari awajen ganin nadawo masana’antar hausa fim.

Wannan maganace daga bakin jaruma Rahma Sadau. wanda tayi a dandalinta na sada zuminchi a Instagram.

Insta-image-300x199 Kannywood: Banyi Dana Sanin Zuwa America Ba - Inji Rahama Sadau
Kamar Yadda Kowa Yasani A Wannan Zamani Damuke Ciki Babu Mawakan Hausa Da Tauraruwarsu Take
Insta-image-300x199 Kannywood: Banyi Dana Sanin Zuwa America Ba - Inji Rahama Sadau
Wata amarya da mijinta sukaje bankin zenith domin su cire wani kudi. Ko da amarya
Insta-image-300x199 Kannywood: Banyi Dana Sanin Zuwa America Ba - Inji Rahama Sadau
HIRA TSAKANIN SAURAYI DABUDURWA!!!SAURAYI: Sannu 'yan mata.BUDURWA: Kaima sannu.SAURAYI: Kamar na sanki, amma na manta
Insta-image-300x199 Kannywood: Banyi Dana Sanin Zuwa America Ba - Inji Rahama Sadau
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
Insta-image-300x199 Kannywood: Banyi Dana Sanin Zuwa America Ba - Inji Rahama Sadau
OPEN LETTER TO MY HATERS IN KANNYWOOD From adam a zango Ni ba dan daudu
Insta-image-300x199 Kannywood: Banyi Dana Sanin Zuwa America Ba - Inji Rahama Sadau
"Yadda nayi soyayya da kanwata a film"- Ramadan Booth Jarumin fina-finan Hausa, Ramadan Booth, ya
Insta-image-300x199 Kannywood: Banyi Dana Sanin Zuwa America Ba - Inji Rahama Sadau
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
Insta-image-300x199 Kannywood: Banyi Dana Sanin Zuwa America Ba - Inji Rahama Sadau
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
Insta-image-300x199 Kannywood: Banyi Dana Sanin Zuwa America Ba - Inji Rahama Sadau
Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta fada
Insta-image-300x199 Kannywood: Banyi Dana Sanin Zuwa America Ba - Inji Rahama Sadau
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close