Kannywood: Bayan Sana’ar Man Fetur Babu Sana’ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi – Inji Adam A Zango

adam_a_zango-20161121-0017 Kannywood: Bayan Sana'ar Man Fetur Babu Sana'ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi - Inji Adam A ZangoFitaccen jarumin fina-finan Hausan nan Adam A Zango ya bayyana cewa, baya ga sana’ar man fetur, ba sana’ar da ta kai sana’ar fim samun kudi.

Adam A Zango ya bayyana haka ne, a zantawarsa da Gidan Rediyon BBC.

Jarumin ya kara da cewa fim din Gwaska na daga cikin fina-finan da ya samu kudade a dukkanin fina-finnan da ya aiwatar, Kana ya bayyana wakar “Gumbar Dutse” a matsayin wakar dake zama bakadamiyar sa daga cikin wakokinsa.

adam_a_zango-20161121-0017 Kannywood: Bayan Sana'ar Man Fetur Babu Sana'ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi - Inji Adam A Zango
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
adam_a_zango-20161121-0017 Kannywood: Bayan Sana'ar Man Fetur Babu Sana'ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi - Inji Adam A Zango
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
adam_a_zango-20161121-0017 Kannywood: Bayan Sana'ar Man Fetur Babu Sana'ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi - Inji Adam A Zango
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
adam_a_zango-20161121-0017 Kannywood: Bayan Sana'ar Man Fetur Babu Sana'ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi - Inji Adam A Zango
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
adam_a_zango-20161121-0017 Kannywood: Bayan Sana'ar Man Fetur Babu Sana'ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi - Inji Adam A Zango
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
adam_a_zango-20161121-0017 Kannywood: Bayan Sana'ar Man Fetur Babu Sana'ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi - Inji Adam A Zango
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
adam_a_zango-20161121-0017 Kannywood: Bayan Sana'ar Man Fetur Babu Sana'ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi - Inji Adam A Zango
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
adam_a_zango-20161121-0017 Kannywood: Bayan Sana'ar Man Fetur Babu Sana'ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi - Inji Adam A Zango
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
adam_a_zango-20161121-0017 Kannywood: Bayan Sana'ar Man Fetur Babu Sana'ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi - Inji Adam A Zango
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
adam_a_zango-20161121-0017 Kannywood: Bayan Sana'ar Man Fetur Babu Sana'ar Datakai Harkar Fim Samun Kudi - Inji Adam A Zango
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close