Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa

gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa

Jarumin na Kannywood wanda har ila yau yana shirya fina-finai sannan yana rera waka, ya ce “na fara harkokin fim ne a Kano inda nake share-share da goge-goge a masana’antar kade-kade da ake kira ‘Landscope Studio’.”

Game da abin da ya sa ya shiga harkar fina-finai, Adam ya ce, “tsoron kada na zama dan jagaliyar siyasa ko kuma dan shaye-shaye ne ya sa na tsunduma harkar.”

Adam, wanda ake yi wa lakabi da ‘Usher’ wata inkiya da ta samo asali tun yana makarantar sakandare saboda iya rawa, ya fito a fina-finai fiye da 100, a inda kuma ya shirya wasu fiye da 20.

gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa

A fagen waka kuwa, jarumin yana da kundi guda shida kuma kowane kundi na dauke da wakoki 12, a inda wakarsa mai taken Gumbar Dutse ta zama bakandamiyarsa.

Adamu kamar yadda har ila yau wasu suke kiransa, ya ce a duk fina-finansa, ya fi son Ahlil Kitab saboda irin gudunmawar da ya bai wa addinin Musulunci a cikinsa, kamar yadda ya bayyana.

Sai dai kuma fim din da ya yi mai taken Gwaska shine fim dinda yafi kowanne kawo  kudi a masana’antar kannywood, duk da cewa shi ma fim din ya ci fiye da naira miliyan bakwai kafin a kammala shi.

Ga Hotunan Fim Din Kamar Haka:

gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa

gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
gwaka8 Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close