Kannywood: Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mutumi Saboda Yabata Shawara Tayi Aure

images-5-292x300 Kannywood: Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mutumi Saboda Yabata Shawara Tayi AureFitacciyar yar wasan Hausa, Hadiza Gabon ta mayar ma wani abokinta a shafin Twiter amsa cikin bacin rai yayin da ya bata shawarar lokaci yayi da ya kamata ta fitar da miji.

Jaridar Daily Trust ta Mutumin mai suna M.Bash yana baiwa Hadiza Gabon shawara yayin dayake tsokaci a wani sabon hoto da Hadizan ta daura a twitter, inda yace mata “Masha Allah an girma, ai ya kamata a fidda miji”

Jin wannan ya bata ma Hadiza Gabon rai, inda ta amsa da cewa “Toh ko zaka bawa tsoho shawaran ya ma tsohuwa retire ya kawo ni ne?” kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.

Ga dai yadda takaddamar ta kasance:

M.Bash‏ @muhammadbinbas1 Replying to @AdizatouGabon “Masha Allah an girma ai ya kamata a fidda mijin #AURE”

Hadiza Aliyu‏Verified account @AdizatouGabon Hadiza Aliyu Retweeted M.Bash

“Toh ko zaka bawa tsoho shawaran ya ma tsohuwa retire ya kawo ni ne?”

Sakamakon takaddamar data barke, sai jama’a suka shiga tsakani, inda wani mai sunaSkenxy slux‏ @Auwalmesalati ya amsa da cewa “Pls adinga danne xuciya, i dont think parent has anything to do with this sis, beside aure ba farilla bace sunnah ce, badole bane.”

images-5-292x300 Kannywood: Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mutumi Saboda Yabata Shawara Tayi Aure
Jaruma Hadiza Gabon ce Zakaran Gwajin Dafi a Kannywood. Ban taba ganin Hadiza Gabon ido-da-ido
images-5-292x300 Kannywood: Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mutumi Saboda Yabata Shawara Tayi Aure
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
images-5-292x300 Kannywood: Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mutumi Saboda Yabata Shawara Tayi Aure
Fitacciyar Jaruma Hadiza Gabon Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood Hadiza Gabon ta soma fitowa
images-5-292x300 Kannywood: Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mutumi Saboda Yabata Shawara Tayi Aure
Turkashi Shin Kunada Labarin Jaruma Hadiza Gabon Tazama Mawakiya. Shahararriyar Jaruma Wacce Take Daya Daga
images-5-292x300 Kannywood: Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mutumi Saboda Yabata Shawara Tayi Aure
Fitacciyar jarumar Kannywood kuma kyakkyawa a fuska da jiki mai suna Hadiza Gabon ta yi
images-5-292x300 Kannywood: Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mutumi Saboda Yabata Shawara Tayi Aure
Jaruma hadiza gabon tabawa kowa mamaki ku saurara kuji yadda tarihnta ya kasance An haifi
images-5-292x300 Kannywood: Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mutumi Saboda Yabata Shawara Tayi Aure
Shi aure lokaci ne kuma nufi ne na Allah, amma babu wata mace da zata
images-5-292x300 Kannywood: Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mutumi Saboda Yabata Shawara Tayi Aure
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
images-5-292x300 Kannywood: Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mutumi Saboda Yabata Shawara Tayi Aure
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
images-5-292x300 Kannywood: Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mutumi Saboda Yabata Shawara Tayi Aure
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close