Kannywood: Hadiza Gabon Tabawa Masu Yimata Tsegumin Tayi Aure Cikakkiyar Amsa

Hadiza-Gabon-300x300 Kannywood: Hadiza Gabon Tabawa Masu Yimata Tsegumin Tayi Aure Cikakkiyar AmsaFitacciyar jarumar Kannywood kuma kyakkyawa a fuska da jiki mai suna Hadiza Gabon ta yi karin haske game da masu yi mata nasiha da shagube akan wai taki tayi aure.

Jarumar bayan da maganganun suka je kunnen ta sai ta kada baki tace: “Shi aure lokaci ne kuma nufi ne na Allah, amma babu wata mace da zata yi fatan kaiwa kamar ni ba tare da tayi aure ba, kuma hankalin ta ya kwanta”

HAUSATOP ta samu labarin cewa Hadiza Gabon din ta kuma ci gaba da cewa: “Saboda haka nima ina fata kuma ina adduar Allah ya kawo min miji nagari na samu nima in zama amarya.

Indai ba’a manta ba a kwanan baya ne tsohuwar fitacciyar jarumar ta Kannywood watau Safiya Musa ta fito tana mai bada shawarar cewa ya kamata yan matan fim din suyi aure.

Hadiza-Gabon-300x300 Kannywood: Hadiza Gabon Tabawa Masu Yimata Tsegumin Tayi Aure Cikakkiyar Amsa
Jaruma Hadiza Gabon ce Zakaran Gwajin Dafi a Kannywood. Ban taba ganin Hadiza Gabon ido-da-ido
Hadiza-Gabon-300x300 Kannywood: Hadiza Gabon Tabawa Masu Yimata Tsegumin Tayi Aure Cikakkiyar Amsa
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
Hadiza-Gabon-300x300 Kannywood: Hadiza Gabon Tabawa Masu Yimata Tsegumin Tayi Aure Cikakkiyar Amsa
Fitacciyar Jaruma Hadiza Gabon Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood Hadiza Gabon ta soma fitowa
Hadiza-Gabon-300x300 Kannywood: Hadiza Gabon Tabawa Masu Yimata Tsegumin Tayi Aure Cikakkiyar Amsa
Fitacciyar yar wasan Hausa, Hadiza Gabon ta mayar ma wani abokinta a shafin Twiter amsa
Hadiza-Gabon-300x300 Kannywood: Hadiza Gabon Tabawa Masu Yimata Tsegumin Tayi Aure Cikakkiyar Amsa
Turkashi Shin Kunada Labarin Jaruma Hadiza Gabon Tazama Mawakiya. Shahararriyar Jaruma Wacce Take Daya Daga
Hadiza-Gabon-300x300 Kannywood: Hadiza Gabon Tabawa Masu Yimata Tsegumin Tayi Aure Cikakkiyar Amsa
Jaruma hadiza gabon tabawa kowa mamaki ku saurara kuji yadda tarihnta ya kasance An haifi
Hadiza-Gabon-300x300 Kannywood: Hadiza Gabon Tabawa Masu Yimata Tsegumin Tayi Aure Cikakkiyar Amsa
Shi aure lokaci ne kuma nufi ne na Allah, amma babu wata mace da zata
Hadiza-Gabon-300x300 Kannywood: Hadiza Gabon Tabawa Masu Yimata Tsegumin Tayi Aure Cikakkiyar Amsa
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
Hadiza-Gabon-300x300 Kannywood: Hadiza Gabon Tabawa Masu Yimata Tsegumin Tayi Aure Cikakkiyar Amsa
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
Hadiza-Gabon-300x300 Kannywood: Hadiza Gabon Tabawa Masu Yimata Tsegumin Tayi Aure Cikakkiyar Amsa
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close