Kannywood: Ina Matukar So Dana Ya Gaje Ni – Inji Sadiq Sani Sadiq

saddiqsanisaddiq-1499629447103 Kannywood: Ina Matukar So Dana Ya Gaje Ni - Inji Sadiq Sani SadiqFitaccen jarumin nan na wasan fina-finan Hausa mai suna Sadiq Sani Sadiq da wasu ke yi wa lakabi da dan marayan zaki ya fito fili ya shaidawa duniya cewa shi fa yana so dan sa ya gaje shi a harkar domin kuwa abun kirki ce.

Jarumin ya yi wannan ikirarin ne a cikin wata fira da yayi da majiyar mu da tayi da shi inda kuma ya bayyana sirrin sa da ya sa ya lashe babbar kyautar nan ta jarumin-jarumai har sau uku a jere.

NAIJ.com ta samu cewa jarumin ya bayyana cewa ba zancen alfahari ba amma idan dai har yana a cikin masana’antar ta fim to fa ba shakka shine zai cigaba da lashe kyautar don kuwa yana anfani da basira da kuma kwarewa sa sosai.

Haka nan kuma jarumin ya karyata rade-raden da ke yawo a gari na cewa wai yana so ne ya zarce manyan jaruman nan wato Adam A Zango da kuma Ali Nuhu inda yace su wadannan ai sarakai ne kuma wuri ake yi masu amma dai shi yana kokarin sa ne kawai.

saddiqsanisaddiq-1499629447103 Kannywood: Ina Matukar So Dana Ya Gaje Ni - Inji Sadiq Sani Sadiq
Musha Dariya Tareda Jarumi Kuma Mai Bada Dariya Wato Sadik Sani Sadik Cikin Wani Sabon
saddiqsanisaddiq-1499629447103 Kannywood: Ina Matukar So Dana Ya Gaje Ni - Inji Sadiq Sani Sadiq
Fitaccen jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq ya ce kwarewarsa ta iya taka kowacce rawa ce
saddiqsanisaddiq-1499629447103 Kannywood: Ina Matukar So Dana Ya Gaje Ni - Inji Sadiq Sani Sadiq
Fitaccen jarumin finafinan Hausa nan ta Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya yi bikin sunan jaririyar
saddiqsanisaddiq-1499629447103 Kannywood: Ina Matukar So Dana Ya Gaje Ni - Inji Sadiq Sani Sadiq
Sani Sadiq ya kasance shaharen dan wasan fim din Hausa, daya daga cikin jaruman da
saddiqsanisaddiq-1499629447103 Kannywood: Ina Matukar So Dana Ya Gaje Ni - Inji Sadiq Sani Sadiq
Labarin da muke samu yana nuna mana da cewa fitaccen jarumin wasannin fina-finan Hausa na
saddiqsanisaddiq-1499629447103 Kannywood: Ina Matukar So Dana Ya Gaje Ni - Inji Sadiq Sani Sadiq
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
saddiqsanisaddiq-1499629447103 Kannywood: Ina Matukar So Dana Ya Gaje Ni - Inji Sadiq Sani Sadiq
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
saddiqsanisaddiq-1499629447103 Kannywood: Ina Matukar So Dana Ya Gaje Ni - Inji Sadiq Sani Sadiq
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
saddiqsanisaddiq-1499629447103 Kannywood: Ina Matukar So Dana Ya Gaje Ni - Inji Sadiq Sani Sadiq
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
saddiqsanisaddiq-1499629447103 Kannywood: Ina Matukar So Dana Ya Gaje Ni - Inji Sadiq Sani Sadiq
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close