Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon na daf da zama amarya

hqdefault Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon na daf da zama amaryaLabaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa fitacciyar jarumar nan ta wasannin Hausa fim watau Hadiza Aliyu wadda aka fi sani da Hadiza Gabon na daf da zama amarya bayan da maganar auren ta ta fara karfi.

Duk da dai har yanzu jarumar bata bayyana wanda za ta aura din ba amma dai alamu da kuma kishin-kishin din da muke samu na nuni da cewa tuni jarumar ta tsaida wanda take so ta aura din kuma za a saka rana sha biki nan ba da dadewa ba.

Mun dai ta samu cewa jarumar wadda mahaifinta dan asalin kasar Gabon ne yayin da ita kuma mahaifiyar ta ‘yar asalin Jihar Adamawa cewa ta taba tsinka wani a dandalin sada zumunta bayan da ya bata shawarar tayi aure a kwanan baya inda ita kuma ta shawarce shi da ya bawa mahaifin sa shawara ya sakin uwar sa sai ta aure shi.

Jama’a dai dama na ganin sana’ar fim bata kamaci matan ba inda a ko da yaushe sukan ba su shawarar suyi aure su bar harkar don kuma sun fi daraja a dakunan mijin su.

hqdefault Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon na daf da zama amarya
Jaruma Hadiza Gabon ce Zakaran Gwajin Dafi a Kannywood. Ban taba ganin Hadiza Gabon ido-da-ido
hqdefault Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon na daf da zama amarya
Fitacciyar Jaruma Hadiza Gabon Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood Hadiza Gabon ta soma fitowa
hqdefault Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon na daf da zama amarya
Fitacciyar yar wasan Hausa, Hadiza Gabon ta mayar ma wani abokinta a shafin Twiter amsa
hqdefault Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon na daf da zama amarya
Turkashi Shin Kunada Labarin Jaruma Hadiza Gabon Tazama Mawakiya. Shahararriyar Jaruma Wacce Take Daya Daga
hqdefault Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon na daf da zama amarya
Fitacciyar jarumar Kannywood kuma kyakkyawa a fuska da jiki mai suna Hadiza Gabon ta yi
hqdefault Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon na daf da zama amarya
Jaruma hadiza gabon tabawa kowa mamaki ku saurara kuji yadda tarihnta ya kasance An haifi
hqdefault Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon na daf da zama amarya
Shi aure lokaci ne kuma nufi ne na Allah, amma babu wata mace da zata
hqdefault Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon na daf da zama amarya
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
hqdefault Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon na daf da zama amarya
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
hqdefault Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon na daf da zama amarya
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close