Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za’a Tanadar Mata Hijabi

adizatou-1491196760890 Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi 
Fitacciyar jaruman wasan Hausan nan, Hadiza Gabon ta nuna cewa a shirye take ta rika fitowa a Finafinan Amurka wato, Hollywood idan har akwai wani shiri da aka tanadi sanya Hijabi a cikinsa.
Ta kuma nuna cewa ba ta da niyyar barin Kannywood inda ta nuna cewa tun da farko a rayuwarta, aikin koyarwa ta take sha’awa sai dai ta tabbatar da cewa duk da yake tana taka rawa a Finafinan Hausa amma har yanzu harshenta bai nina ba.
Source :- 1Arewa.com
adizatou-1491196760890 Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi
Labarin da ya riske mu a ya tabbatar da cewa an saki Jarumin Finafinan Hausa
adizatou-1491196760890 Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
adizatou-1491196760890 Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi
Jaruma Hadiza Gabon ce Zakaran Gwajin Dafi a Kannywood. Ban taba ganin Hadiza Gabon ido-da-ido
adizatou-1491196760890 Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
adizatou-1491196760890 Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
adizatou-1491196760890 Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
adizatou-1491196760890 Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi
OPEN LETTER TO MY HATERS IN KANNYWOOD From adam a zango Ni ba dan daudu
adizatou-1491196760890 Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi
"Yadda nayi soyayya da kanwata a film"- Ramadan Booth Jarumin fina-finan Hausa, Ramadan Booth, ya
adizatou-1491196760890 Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
adizatou-1491196760890 Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*