Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Taccaki Mata Masu Bilicin

nafisa_abdullahi-300x215 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Taccaki Mata Masu BilicinShahararriyar jarumar wasan Hausa din nan watau Nafisa Abdullahi ta fito fili ta yi kasa-kasa da matan da ke anfanin da man nan mai kara fari na shafawa wato bilicin.

Jarumar ta yi wannan kakkausar suka ce a shafin ta na sada zumunta na Instagram inda tace hakan bai kamaci yar musulmai ba don kawai ta burge maza.

NAIJ.com ta samu labarin cewa Nafisa Abdullahi tace: “Na ki yin amfani da man da ke sa fata ta yi haske ne saboda na gamsu da yadda Allah ya halicce ni. Ina murna kan hakan. Allah ya san dalilin da ya yi ni haka, don haka ba zan sauya launin fatata ba”.

Binciken masana dai ya nuna yawan masu yin Bilicin din a Afrika na dada karuwa sannan kuma yin anfani da man yana haddasa cutar kansa.

nafisa_abdullahi-300x215 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Taccaki Mata Masu Bilicin
Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta fada
nafisa_abdullahi-300x215 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Taccaki Mata Masu Bilicin
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
nafisa_abdullahi-300x215 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Taccaki Mata Masu Bilicin
Fitaccen jarumin nan na wasannin fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood kuma jigo a harkar Adam
nafisa_abdullahi-300x215 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Taccaki Mata Masu Bilicin
Shahararriyan yar wasan fina-finan Hausa Nafeesat Abdullahi ta gama shiri tsaf don sako wa masoyanta
nafisa_abdullahi-300x215 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Taccaki Mata Masu Bilicin
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan
nafisa_abdullahi-300x215 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Taccaki Mata Masu Bilicin
Shahararriyar yar wasan Hausa din nan a masana'antar fina-finai ta Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta
nafisa_abdullahi-300x215 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Taccaki Mata Masu Bilicin
Kamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi
nafisa_abdullahi-300x215 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Taccaki Mata Masu Bilicin
Shararriyar Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Ta Bayyana Cewar Taki Fitowa A Finafinan Yan Kudu Badon
nafisa_abdullahi-300x215 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Taccaki Mata Masu Bilicin
Shahararren dan wasan Hausa Fim, Adam a Zango ya bayyana cewar gaskiya ne ya taba

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close