Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi tace ta gaji da ‘yan Najeriya

Nafi-1 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi tace ta gaji da 'yan NajeriyaFitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta fada a shafin ta na sada zumunta cewa ita ta gaji da ‘yan Najeriya saboda sabar sa ido da ke gare su tare da kuma maida karamar magana ta zama babba.

Jarumar dai da yi wannan rubutu ne a shafin nata inda take nuna rashin jin dadin ta game da yadda wasu ‘yan Najeriya ba su da wani aikin yi sai dai su zauna suyi ta ruruta maganar da bata kai ta kawo ba.

Mun samu dai jarumar haka ma dai bada shawarar cewa kamata yayi mutum yayi kokari ya gyara nasa kuskuren ba wai yayi ta ruruta na wani ba kamr shi baya yi.

Ga dai gundarin abun da jarumar ta rubuta: “Mutane da yawa ba aikin yi, shi yasa duk kankancin abu sai ya zama abun magana. Na gaji da yan Nigeria wallahi; kowa sai ya dinga yi kaman wani mutumin Allah mutumin Allah. Mutum ya yi kokari ya gyara kurakurensa, ya daina yi kaman shi waliyyi ne.”

Nafi-1 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi tace ta gaji da 'yan Najeriya
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
Nafi-1 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi tace ta gaji da 'yan Najeriya
Fitaccen jarumin nan na wasannin fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood kuma jigo a harkar Adam
Nafi-1 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi tace ta gaji da 'yan Najeriya
Shahararriyan yar wasan fina-finan Hausa Nafeesat Abdullahi ta gama shiri tsaf don sako wa masoyanta
Nafi-1 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi tace ta gaji da 'yan Najeriya
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan
Nafi-1 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi tace ta gaji da 'yan Najeriya
Shahararriyar yar wasan Hausa din nan a masana'antar fina-finai ta Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta
Nafi-1 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi tace ta gaji da 'yan Najeriya
Kamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi
Nafi-1 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi tace ta gaji da 'yan Najeriya
Shararriyar Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Ta Bayyana Cewar Taki Fitowa A Finafinan Yan Kudu Badon
Nafi-1 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi tace ta gaji da 'yan Najeriya
Shahararren dan wasan Hausa Fim, Adam a Zango ya bayyana cewar gaskiya ne ya taba
Nafi-1 Kannywood: Jaruma Nafisa Abdullahi tace ta gaji da 'yan Najeriya
Shahararriyar jarumar wasan Hausa din nan watau Nafisa Abdullahi ta fito fili ta yi kasa-kasa

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close