Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni – Inji Ali Nuhu

realalinuhu-1491941205436 Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni - Inji Ali NuhuTun bayan da hukumar Moppan ta dakatar da Rahma Sadau bata kuma fitowa asabon fim ba. Domin babu daraktan daya gayyace ta sabida gudun asara. Domin duk wanda ya kuskura yasa wanda aka kora ko aka dakatar a kungiyar kannywood to fim din bazai shiga kasuwa ba dole mutum ya yi asara.

Tun bayan da aka kore ta Ali Nuhu ya soma jigila tareda Sani Danja akan suna so adawo da ita masana’antar kannywood. To kusan za’a iya cewa hakansu ya kusa taras da ruwa. Domin kungiyar Moppan ta amince zata dawo da Rahma Sadau.

Jin wannan sanarwane jarumi Ali Nuhu yasha alwashin yin sabon fim wanda Rahma Sadau itace jarumar fim din. Domin duniya tasan Rahma ta dawo fim.

Wannan ya nunawa duniya cewa akwai kyakkyawar fahimta tsakanin Rahma Sadau da Ali Nuhu

realalinuhu-1491941205436 Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni - Inji Ali Nuhu
Labarin da ya riske mu a ya tabbatar da cewa an saki Jarumin Finafinan Hausa
realalinuhu-1491941205436 Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni - Inji Ali Nuhu
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
realalinuhu-1491941205436 Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni - Inji Ali Nuhu
Jaruma Hadiza Gabon ce Zakaran Gwajin Dafi a Kannywood. Ban taba ganin Hadiza Gabon ido-da-ido
realalinuhu-1491941205436 Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni - Inji Ali Nuhu
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
realalinuhu-1491941205436 Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni - Inji Ali Nuhu
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
realalinuhu-1491941205436 Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni - Inji Ali Nuhu
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
realalinuhu-1491941205436 Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni - Inji Ali Nuhu
OPEN LETTER TO MY HATERS IN KANNYWOOD From adam a zango Ni ba dan daudu
realalinuhu-1491941205436 Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni - Inji Ali Nuhu
"Yadda nayi soyayya da kanwata a film"- Ramadan Booth Jarumin fina-finan Hausa, Ramadan Booth, ya
realalinuhu-1491941205436 Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni - Inji Ali Nuhu
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
realalinuhu-1491941205436 Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni - Inji Ali Nuhu
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*