Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya

vllkyt3j5bmto82d2.7fa049a3 Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniyaFitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood ta kunyata a idon duniya a cikin wani shiri na Kundin Kannywood na gidan talabijin din Arewa 24 da yakan gayyato jarumai domin tattaunawa da su.

A cikin firar dai da Jarumi Aminu Shariff wanda aka fi sani da Momo da kuma ke zaman jagoran shirin yayi wa jaruma Umma Shehu tambaya ne game da bangaren musulunci inda ya tambayi jarumar ko wacece ta shayar da manzon Allah.

HausaTop.com ta samu kuma dai cewa jin wannan tambayar ne ke da wuya sai jarumar hankalin ta ya tashi inda ta nuna rashin jin dadin ta game da lamarin har ta tambaye shi yaya zai yi mata haka duk da dai cikin dariya da raha.

Haka ma dai a cigaba da tsokacin da mutane ke ta yi game da lamarin, da dama sun soki Aminu Momo din da yi mata tambayoyin da ba su da alaka da wannan shiri yayin da kuma wasu ke ganin jarumar ta yi abin kunya na rashin amsa wannan tambaya.

vllkyt3j5bmto82d2.7fa049a3 Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
vllkyt3j5bmto82d2.7fa049a3 Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya
Kodayake ban sani ba ko ka taba yin karatun aikin Jarida ko kuma yin aiki
vllkyt3j5bmto82d2.7fa049a3 Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
vllkyt3j5bmto82d2.7fa049a3 Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
vllkyt3j5bmto82d2.7fa049a3 Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
vllkyt3j5bmto82d2.7fa049a3 Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
vllkyt3j5bmto82d2.7fa049a3 Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
vllkyt3j5bmto82d2.7fa049a3 Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
vllkyt3j5bmto82d2.7fa049a3 Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar
vllkyt3j5bmto82d2.7fa049a3 Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya
Jaruma Maryam Booth ta mika sakon soyayya da jinjinawa izuwa muradin zuciyarta a shafin ta

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close