Kannywood: Jarumi Ali Nuhu Ya Rikide Ya Koma Dan Wasan Barkwanci

FB_IMG_1510696105963-240x300 Kannywood: Jarumi Ali Nuhu Ya Rikide Ya Koma Dan Wasan BarkwanciFitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a masana’antar fina-finan Hausa da ya dade yana haskakawa ya fito ya bayyanawa duniya dalilin da yasa yanzu ya tsunduma sosai cikin harkar fina-finan barkwanci da a da ba kasafai yake yin su ba.

Jarumin dai ya bayyana cewa ya yanke shawarar yin hakan ne domin ya fito ya bayar da gudummuwar sa a wannan bangaren sannan kuma ya sake fuskantar wani sabon kalubalen don kuwa ya gaji da yadda ya dauki tsawon lokaci yana fitowa a matsayin saurayi yana ta tikar rawa.

Dandalin Kannywood: Dalilin da yasa na fara fim din barkwanci jarumin yayi wannan karin hasken ne a yayin da yake wata fira da tashar tauraron dan adam din nan ta Arewa24 a cikin satin da ya gabata a yayin da ake daukar shirin nan nasu na Kundin Kannywood.

Haka zalika ma dai jarumin ya musanta zargin cewa sun kanannade harkar fim din inda sukan hana sabbin fuskoki fitowa domin su taka irin tasu rawar inda ya bayyana cewa masana’antar shirya fim din tana da fadin gaske da wani ba zai iya tarewa wani wurin sa ba.

FB_IMG_1510696105963-240x300 Kannywood: Jarumi Ali Nuhu Ya Rikide Ya Koma Dan Wasan Barkwanci
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
FB_IMG_1510696105963-240x300 Kannywood: Jarumi Ali Nuhu Ya Rikide Ya Koma Dan Wasan Barkwanci
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
FB_IMG_1510696105963-240x300 Kannywood: Jarumi Ali Nuhu Ya Rikide Ya Koma Dan Wasan Barkwanci
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
FB_IMG_1510696105963-240x300 Kannywood: Jarumi Ali Nuhu Ya Rikide Ya Koma Dan Wasan Barkwanci
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
FB_IMG_1510696105963-240x300 Kannywood: Jarumi Ali Nuhu Ya Rikide Ya Koma Dan Wasan Barkwanci
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
FB_IMG_1510696105963-240x300 Kannywood: Jarumi Ali Nuhu Ya Rikide Ya Koma Dan Wasan Barkwanci
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
FB_IMG_1510696105963-240x300 Kannywood: Jarumi Ali Nuhu Ya Rikide Ya Koma Dan Wasan Barkwanci
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
FB_IMG_1510696105963-240x300 Kannywood: Jarumi Ali Nuhu Ya Rikide Ya Koma Dan Wasan Barkwanci
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
FB_IMG_1510696105963-240x300 Kannywood: Jarumi Ali Nuhu Ya Rikide Ya Koma Dan Wasan Barkwanci
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
FB_IMG_1510696105963-240x300 Kannywood: Jarumi Ali Nuhu Ya Rikide Ya Koma Dan Wasan Barkwanci
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close