Kannywood: Jarumi Aminu Sharif Momo Ya Caccaki Sabbin Yan Fim

actor-aminushariff Kannywood: Jarumi Aminu Sharif Momo Ya Caccaki Sabbin Yan FimA wata fira da gogagge kuma jajirtaccen jarumin wasannin fina-finan Hausa na Kannywood watau Aminu Sharif wanda aka fi sani da Momo ya caccaki sabbin fina finan hausan da ake yi yanzu inda ya bayyana su a matsayin soki burutsu da suka rasa ma’ana da kuma nishadantar wa kamar na da.

Jarumin yayi wannan ikirarin ne a lokacin da yake fira da majiyar mu da ta tambaye shi ko yaya zai kwatanta fina-finan da ake yi a masana’antar a yanzu da kuma fina-finan da aka yi a da.

HAUSATOP ta samu dai ya kada baki yace: “To a hakikanin gaskiya dai ba za’ace ba’a samu ci gaba ba musamman ma ta fannin kayan aiki da kuma yadda ake shirya fim din. Yanzu jarumai da sauran masu ruwa da tsaki duk suna yin sana’ar ne da ilimi ba kamar da ba.”

“Sai dai kuma idan aka koma a bangaren labaran fina-finan yanzu za a samu cewa ba su da ma’ana kuma da yawansu basu wani ilmantar wa kamar na da din.” Ya ce.

actor-aminushariff Kannywood: Jarumi Aminu Sharif Momo Ya Caccaki Sabbin Yan Fim
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
actor-aminushariff Kannywood: Jarumi Aminu Sharif Momo Ya Caccaki Sabbin Yan Fim
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
actor-aminushariff Kannywood: Jarumi Aminu Sharif Momo Ya Caccaki Sabbin Yan Fim
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
actor-aminushariff Kannywood: Jarumi Aminu Sharif Momo Ya Caccaki Sabbin Yan Fim
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
actor-aminushariff Kannywood: Jarumi Aminu Sharif Momo Ya Caccaki Sabbin Yan Fim
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
actor-aminushariff Kannywood: Jarumi Aminu Sharif Momo Ya Caccaki Sabbin Yan Fim
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
actor-aminushariff Kannywood: Jarumi Aminu Sharif Momo Ya Caccaki Sabbin Yan Fim
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
actor-aminushariff Kannywood: Jarumi Aminu Sharif Momo Ya Caccaki Sabbin Yan Fim
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
actor-aminushariff Kannywood: Jarumi Aminu Sharif Momo Ya Caccaki Sabbin Yan Fim
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
actor-aminushariff Kannywood: Jarumi Aminu Sharif Momo Ya Caccaki Sabbin Yan Fim
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close