Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)

vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)Fitaccen jarumin finafinan Hausa nan ta Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya yi bikin sunan jaririyar da Allah ya albarkace shi da ita a ranar Asabar, 15 ga watan Yuli 2017.

Sadiq Sani Sadiq da matarsa sun sanya ma jaririyar suna Asma’u. A makon da ta gabata a ranar 8 ga watan Yuli Sadiq da uwargidansa suka yi marhabi da yar.

vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)

Majiyar HAUSATOP.com ta tabbatar da cewar, daga cikin fitaccen jarumai ‘yan finafinan Kannywood da suka halarci bikin sunan Asma’u sun hada da Ali Nuhu da sauran su.

vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)

Allah ya raya Asma’u a kan Sunnah Anabi Muhammad (S.A.W).

vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)
Musha Dariya Tareda Jarumi Kuma Mai Bada Dariya Wato Sadik Sani Sadik Cikin Wani Sabon
vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)
Fitaccen jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq ya ce kwarewarsa ta iya taka kowacce rawa ce
vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)
Fitaccen jarumin nan na wasan fina-finan Hausa mai suna Sadiq Sani Sadiq da wasu ke
vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)
Sani Sadiq ya kasance shaharen dan wasan fim din Hausa, daya daga cikin jaruman da
vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)
Labarin da muke samu yana nuna mana da cewa fitaccen jarumin wasannin fina-finan Hausa na
vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
vllkyt2ja3464s3r1.36d1845c Kannywood: Jarumin Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Ya Sanya Wa Yarsa Daya Haifa Asma’u (Hotuna)
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*