Kannywood: Masu Garkuwa Sun Sace Jarumi Alameen Buhari

buharialameen-1512512856476 Kannywood: Masu Garkuwa Sun Sace Jarumi Alameen BuhariLabarin da ya riske mu a ya tabbatar da cewa an saki Jarumin Finafinan Hausa `Al’amin Buhari` wanda wadansu masu garkuwa da mutane wadanda ba a san ko su wanene ba suka sace shi a hanyar Abuja a daren Ranar Lahadin da ta gabata.

Yanzu haka dai masu garkuwan da mutanen sun saki Jarumin kuma yana Abuja cikin koshin Lafiya.

Manema Labarai sun samu damar magana da jarumin a wayar wani abokin sa inda ya tabbatar da cewa yana nan da rai kuma zai Koma wurin iyalin shi da ke a garin Jos in-sha Allah.

Tun farkon Ranar talata ne labari ya bazu cewa an sace Jarumin kuma ba’asan inda yake ba, Inda daga baya kuma aka samu kira akan cewa sai an bada wasu kudade sannan a sakeshi.

Kawo yanzu dai ba wani tabbacin ko an biya wasu kudade ne kafin a sake Jarumin. Muna fatan Allah ya kiyaye gaba.

buharialameen-1512512856476 Kannywood: Masu Garkuwa Sun Sace Jarumi Alameen Buhari
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
buharialameen-1512512856476 Kannywood: Masu Garkuwa Sun Sace Jarumi Alameen Buhari
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
buharialameen-1512512856476 Kannywood: Masu Garkuwa Sun Sace Jarumi Alameen Buhari
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
buharialameen-1512512856476 Kannywood: Masu Garkuwa Sun Sace Jarumi Alameen Buhari
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
buharialameen-1512512856476 Kannywood: Masu Garkuwa Sun Sace Jarumi Alameen Buhari
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
buharialameen-1512512856476 Kannywood: Masu Garkuwa Sun Sace Jarumi Alameen Buhari
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
buharialameen-1512512856476 Kannywood: Masu Garkuwa Sun Sace Jarumi Alameen Buhari
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
buharialameen-1512512856476 Kannywood: Masu Garkuwa Sun Sace Jarumi Alameen Buhari
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
buharialameen-1512512856476 Kannywood: Masu Garkuwa Sun Sace Jarumi Alameen Buhari
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
buharialameen-1512512856476 Kannywood: Masu Garkuwa Sun Sace Jarumi Alameen Buhari
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*