Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)

sadik62 Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)Labarin da muke samu yana nuna mana da cewa fitaccen jarumin wasannin fina-finan Hausa na Kannywood watau Sadiq Sani Sadiq ya samu karuwa da diya mace a ranar asabar din da ta gabata.

Matar jarumin Marja Shehu Shema ce dai ta haifar masa da sambaleleiyar budurwar a farkon karshen makon.

sadik62 Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)

HAUSATOP dai ta tuna cewa a farkon shekarar 2013 ne dai aka daura auren jarumin da matar ta sa Murja wadda take zaman kanwar tsohon gwamnan jihar Katsina Ibrahim Shehu Shema a garin Katsina.

Yanzu haka dai yayan jarumin sun kama biyu kenan bayan wannan haihuwar. Tuni dai har ya radawa jaririyar suna Asma’u.

sadik62 Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)
Musha Dariya Tareda Jarumi Kuma Mai Bada Dariya Wato Sadik Sani Sadik Cikin Wani Sabon
sadik62 Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)
Fitaccen jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq ya ce kwarewarsa ta iya taka kowacce rawa ce
sadik62 Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)
Fitaccen jarumin nan na wasan fina-finan Hausa mai suna Sadiq Sani Sadiq da wasu ke
sadik62 Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)
Fitaccen jarumin finafinan Hausa nan ta Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya yi bikin sunan jaririyar
sadik62 Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)
Sani Sadiq ya kasance shaharen dan wasan fim din Hausa, daya daga cikin jaruman da
sadik62 Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
sadik62 Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
sadik62 Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
sadik62 Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
sadik62 Kannywood: Matar Jarumi Sadiq Sani Sadiq Ta Haifi Sambaleliyar Budurwa (Hotuna)
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close