Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau – inji Nafisa Abdullahi

nafis-240x300 Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau - inji Nafisa AbdullahiKamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi Da Rahama Sadau Hakan Yake Kawo Cece Kuce A Tsakanin su ta yadda ake ganin kamar akwai hassada da gasa a tsakanin su.

Hakanne Yasa Nafisa Abdullahi Tasake Yin Magana Mai Harshen Damo Akan Jaruma Rahama Sadau Gadai Abinda Tafada Kamar Haka:- Na gaba yayi gaba, ba na gasa da Rahma Sadau” Idan Muka Kalli Wannan Magana Ta Nafisa Abdullahi Da Idon Basira Zamuga Magana Ce Wacce Har Yanzu Take Kan Bakanta Na Tawuce Rahama Sadau A Harkar Fim.

Wannan Alkalanci Dai Bara Mu Barwa Masoyan Wadannan Jarumai Guda Shin Tsakanin Nafisa Da Rahama Wace Jaruma Ce Kuke Ganin Tafi Samun Daukaka Da Farin Jini Wajan Al’umma???

nafis-240x300 Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau - inji Nafisa Abdullahi
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
nafis-240x300 Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau - inji Nafisa Abdullahi
Korarriyar jarumar finafinan Hausa da aka kora ta koma yin finafinan Turanci na kudancin kasar
nafis-240x300 Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau - inji Nafisa Abdullahi
Idan baku mantaba ClassiQ Dai shine mawakain da ya gayyaceta a wani videon wakar sa
nafis-240x300 Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau - inji Nafisa Abdullahi
Farawa da iyawa fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood da a
nafis-240x300 Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau - inji Nafisa Abdullahi
Kamar Yadda Kowa Yasani Jaruma Rahama Sadau Bata Dauki Saka Kananun Kaya Da Barin Gashi
nafis-240x300 Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau - inji Nafisa Abdullahi
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan
nafis-240x300 Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau - inji Nafisa Abdullahi
Labarin da muke samu da dumi-dumin sa yanzu na nuni da cewa masana'antar Kannywood na
nafis-240x300 Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau - inji Nafisa Abdullahi
Jaruma Rahama Sadau Dai Kullum Kara Nisa Take A Fina Finan Nollywood Ku Kalli Wannan
nafis-240x300 Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau - inji Nafisa Abdullahi
Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina finan Hausa wadda kuma yanzu haka ke a matsayin
nafis-240x300 Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau - inji Nafisa Abdullahi
Shan koko kwanciyar rai, inji bahaushe, kuma dama ai so hana ganin laifi. Irin haka

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close