Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al’ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na – Inji Rahama Sadau

21433037_1230863500352510_7997870153325619114_n Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al'ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na - Inji Rahama SadauKamar Yadda Kowa Yasani Jaruma Rahama Sadau Bata Dauki Saka Kananun Kaya Da Barin Gashi A Bude A Bakin Komai Ba Idan Kukayi La’akari Da Sabbin Fina-Finan Datake Yi A Nollywood.

Majiyar HausaTop Taci Karo Da Wani Furuci Da Jarumar Tayi A Wata Mujalla Mai Taken  Guardian Life Wanda Wannan Furuci Nata Yake Kara Tabbatarwa Da Jama’a Cewa  Bata Dauki Saka Kananun Kaya Dakuma Barin Gashi A Bude A Matsayin Abinda Addininta Da Al’adar ta Suka Hanata ba.

GA Furucin Data Kamar Haka:- “Na san addini na. Nasan al’ada na. Kuma nasan iyakokin da suka sa akai na. Kaga kamar bana jin dadin sa kananan kaya duk da yake bana ganin laifin bude gashi.

Shin Me Zakuce Gameda Wannan Jarumar???

21433037_1230863500352510_7997870153325619114_n Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al'ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na - Inji Rahama Sadau
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
21433037_1230863500352510_7997870153325619114_n Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al'ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na - Inji Rahama Sadau
Korarriyar jarumar finafinan Hausa da aka kora ta koma yin finafinan Turanci na kudancin kasar
21433037_1230863500352510_7997870153325619114_n Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al'ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na - Inji Rahama Sadau
Idan baku mantaba ClassiQ Dai shine mawakain da ya gayyaceta a wani videon wakar sa
21433037_1230863500352510_7997870153325619114_n Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al'ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na - Inji Rahama Sadau
Farawa da iyawa fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood da a
21433037_1230863500352510_7997870153325619114_n Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al'ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na - Inji Rahama Sadau
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan
21433037_1230863500352510_7997870153325619114_n Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al'ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na - Inji Rahama Sadau
Labarin da muke samu da dumi-dumin sa yanzu na nuni da cewa masana'antar Kannywood na
21433037_1230863500352510_7997870153325619114_n Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al'ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na - Inji Rahama Sadau
Jaruma Rahama Sadau Dai Kullum Kara Nisa Take A Fina Finan Nollywood Ku Kalli Wannan
21433037_1230863500352510_7997870153325619114_n Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al'ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na - Inji Rahama Sadau
Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina finan Hausa wadda kuma yanzu haka ke a matsayin
21433037_1230863500352510_7997870153325619114_n Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al'ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na - Inji Rahama Sadau
Kamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi
21433037_1230863500352510_7997870153325619114_n Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al'ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na - Inji Rahama Sadau
Shan koko kwanciyar rai, inji bahaushe, kuma dama ai so hana ganin laifi. Irin haka

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close