Kannywood: Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan Kudu

22008207_902054406637623_4956313710759145724_n Kannywood: Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan KuduKorarriyar jarumar finafinan Hausa da aka kora ta koma yin finafinan Turanci na kudancin kasar nan, Rahama Sadau ta kara samun wata gagarumar cigaba a harkar shirin fim din kudu da take yi.

Rahama Sadau dai ta shiga cikin wadanda za su lashe gasar fitattun jaruman finafinan Turanci na Kudu wanda ake kira da BON a takaice.

Tun dai bayan korarta da aka yi daga finafinan Hausa likafarta take ta ci gaba take kuma kara samun hawa matsayi kala-kala a harkar finafinai.

A cikin wata hira da Rahama ta yi kwanaki da jaridar ThisdayStyle ta ce duk abinda za ta yi ta kan yi kokari ta kare mutuncin addininta da kuma yankin da ta fito.

Daga shafin: Rariya

22008207_902054406637623_4956313710759145724_n Kannywood: Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan Kudu
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
22008207_902054406637623_4956313710759145724_n Kannywood: Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan Kudu
Idan baku mantaba ClassiQ Dai shine mawakain da ya gayyaceta a wani videon wakar sa
22008207_902054406637623_4956313710759145724_n Kannywood: Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan Kudu
Farawa da iyawa fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood da a
22008207_902054406637623_4956313710759145724_n Kannywood: Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan Kudu
Kamar Yadda Kowa Yasani Jaruma Rahama Sadau Bata Dauki Saka Kananun Kaya Da Barin Gashi
22008207_902054406637623_4956313710759145724_n Kannywood: Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan Kudu
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan
22008207_902054406637623_4956313710759145724_n Kannywood: Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan Kudu
Labarin da muke samu da dumi-dumin sa yanzu na nuni da cewa masana'antar Kannywood na
22008207_902054406637623_4956313710759145724_n Kannywood: Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan Kudu
Jaruma Rahama Sadau Dai Kullum Kara Nisa Take A Fina Finan Nollywood Ku Kalli Wannan
22008207_902054406637623_4956313710759145724_n Kannywood: Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan Kudu
Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina finan Hausa wadda kuma yanzu haka ke a matsayin
22008207_902054406637623_4956313710759145724_n Kannywood: Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan Kudu
Kamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi
22008207_902054406637623_4956313710759145724_n Kannywood: Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan Kudu
Shan koko kwanciyar rai, inji bahaushe, kuma dama ai so hana ganin laifi. Irin haka

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close