Kannywood: Rawa Da Waka Basu Da Wani Amfani A Fim Din Hausa – Aminu Sharif Momo

2017-02-17--01_09_49 Kannywood: Rawa Da Waka Basu Da Wani Amfani A Fim Din Hausa - Aminu Sharif MomoShahararre kuma tsohon jarumin wasan Hausa fim Aminu Sharif wanda aka fi sani da Momoh ya fito yayi aman wuta tare da yin tofin Allah tsine ga yawan raye rayen da ake yi a mafi yawan wasannin Hausa Fim inda ya bayyana cewa basu da wani anfani.

Shahararren dan fim din Aminu Momoh ya yi wannan furucin ne dai cikin wata fira da yayi da wata majiyar mu inda jarumin yace tabbas mutum zai iya shirya fim din sa ya kuma yi kasuwa ba tare da an sa waka a ciki ba.

HAUSATOP ta samu labarin cewa a cikin firar dai dan jaridar ya tambayi jarumin ko meye matsayin sa akan rawa da waka a fina-finai? Sai ya kada baki yace ai rawa da waka kwata-kwata ba al’adar mu bace ba kuma suma indiyawan da aka kwafo ta daga gare su suma ba al’adar su bace.

Da jaridar ta sake tambayar sa ko ya taba shirya fim wanda yake da rawa a ciki sai ya kada baki ya ce a cikin fim sama da goma da yayi a kwanan nan bai fi fim daya ko biyu ba da ya sa waka a ciki.

2017-02-17--01_09_49 Kannywood: Rawa Da Waka Basu Da Wani Amfani A Fim Din Hausa - Aminu Sharif Momo
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
2017-02-17--01_09_49 Kannywood: Rawa Da Waka Basu Da Wani Amfani A Fim Din Hausa - Aminu Sharif Momo
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
2017-02-17--01_09_49 Kannywood: Rawa Da Waka Basu Da Wani Amfani A Fim Din Hausa - Aminu Sharif Momo
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
2017-02-17--01_09_49 Kannywood: Rawa Da Waka Basu Da Wani Amfani A Fim Din Hausa - Aminu Sharif Momo
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
2017-02-17--01_09_49 Kannywood: Rawa Da Waka Basu Da Wani Amfani A Fim Din Hausa - Aminu Sharif Momo
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
2017-02-17--01_09_49 Kannywood: Rawa Da Waka Basu Da Wani Amfani A Fim Din Hausa - Aminu Sharif Momo
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
2017-02-17--01_09_49 Kannywood: Rawa Da Waka Basu Da Wani Amfani A Fim Din Hausa - Aminu Sharif Momo
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
2017-02-17--01_09_49 Kannywood: Rawa Da Waka Basu Da Wani Amfani A Fim Din Hausa - Aminu Sharif Momo
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
2017-02-17--01_09_49 Kannywood: Rawa Da Waka Basu Da Wani Amfani A Fim Din Hausa - Aminu Sharif Momo
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
2017-02-17--01_09_49 Kannywood: Rawa Da Waka Basu Da Wani Amfani A Fim Din Hausa - Aminu Sharif Momo
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close