Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma Sadau

vllkyt57j1oruipfh.eb8f4f80 Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma SadauLabarin da muke samu da dumi-dumin sa yanzu na nuni da cewa masana’antar Kannywood na shirin kamawa da wutar rikici babba bayan da alamu ke nuna cewa babban rikici ya barke a tsakanin jarumar nan da aka kora Rahma Sadau da kuma uban gidan ta watau Ali Nuhu.

Wannan rikicin dai ya far fitowa fili ne sakamakon yadda wasu manya jigogi kuma makusantan jarumi Ali Nuhu din suka fito a kafafen sada zumunta na manhajar Instagram suna aibata jaruma Rahma Sadau da munana kalamai da kuma zagi.

NAIJ.com dai da ta danyi karamin binciken ta ta gano cewa musabbabin rikicin bai rasa nasaba da rashin goron gayyata da Ali Nuhu bai ba Rahma Sadau din ba wajen shirya wani sabon fim din sa Abota da ita kuma take ganin kamar ba’a yi mata dai dai ba.

Shi dai Ali Nuhu tamkar wani bango ne a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood inda yake matsayin yaya ko kuma ma uba ga da yawa daga cikin jaruman fim din musamman ma mata.

Haka ma dai mun samu cewa Ali Nuhu din shine musabbanin shigowa da Rahma Sadau harkar fim kuma shine dalilin shaharar ta saboda sanya ta da yayi a cikin wasu fina-finan sa.

vllkyt57j1oruipfh.eb8f4f80 Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma Sadau
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
vllkyt57j1oruipfh.eb8f4f80 Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma Sadau
Korarriyar jarumar finafinan Hausa da aka kora ta koma yin finafinan Turanci na kudancin kasar
vllkyt57j1oruipfh.eb8f4f80 Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma Sadau
Idan baku mantaba ClassiQ Dai shine mawakain da ya gayyaceta a wani videon wakar sa
vllkyt57j1oruipfh.eb8f4f80 Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma Sadau
Farawa da iyawa fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood da a
vllkyt57j1oruipfh.eb8f4f80 Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma Sadau
Kamar Yadda Kowa Yasani Jaruma Rahama Sadau Bata Dauki Saka Kananun Kaya Da Barin Gashi
vllkyt57j1oruipfh.eb8f4f80 Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma Sadau
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan
vllkyt57j1oruipfh.eb8f4f80 Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma Sadau
Jaruma Rahama Sadau Dai Kullum Kara Nisa Take A Fina Finan Nollywood Ku Kalli Wannan
vllkyt57j1oruipfh.eb8f4f80 Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma Sadau
Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina finan Hausa wadda kuma yanzu haka ke a matsayin
vllkyt57j1oruipfh.eb8f4f80 Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma Sadau
Kamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi
vllkyt57j1oruipfh.eb8f4f80 Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma Sadau
Shan koko kwanciyar rai, inji bahaushe, kuma dama ai so hana ganin laifi. Irin haka

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close