Kannywood: Saura kadan in aure Nafisa Abdullahi amma na fasa – Inji Adam Zango

zangoo-300x225 Kannywood: Saura kadan in aure Nafisa Abdullahi amma na fasa – Inji Adam ZangoFitaccen jarumin nan na wasannin fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood kuma jigo a harkar Adam A. Zango ya fito ya shaidawa duniya cewa ya shafe shekaru akalla uku kafin su bata kowa ya kama gaban sa.

Adam A. Zango dai wanda ake yi wa lakabi da yariman mawaka watau Prince da kuma yanzu haka yake da mata biyu na aure ya bayyana cewa sun tafka mahaukaciyar soyayya inda kuma har ta kai ga sun kusa yin aure amma sai kaddara ta riga fata.

.

zangoo-300x225 Kannywood: Saura kadan in aure Nafisa Abdullahi amma na fasa – Inji Adam Zango
Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta fada
zangoo-300x225 Kannywood: Saura kadan in aure Nafisa Abdullahi amma na fasa – Inji Adam Zango
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
zangoo-300x225 Kannywood: Saura kadan in aure Nafisa Abdullahi amma na fasa – Inji Adam Zango
Shahararriyan yar wasan fina-finan Hausa Nafeesat Abdullahi ta gama shiri tsaf don sako wa masoyanta
zangoo-300x225 Kannywood: Saura kadan in aure Nafisa Abdullahi amma na fasa – Inji Adam Zango
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan
zangoo-300x225 Kannywood: Saura kadan in aure Nafisa Abdullahi amma na fasa – Inji Adam Zango
Shahararriyar yar wasan Hausa din nan a masana'antar fina-finai ta Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta
zangoo-300x225 Kannywood: Saura kadan in aure Nafisa Abdullahi amma na fasa – Inji Adam Zango
Kamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi
zangoo-300x225 Kannywood: Saura kadan in aure Nafisa Abdullahi amma na fasa – Inji Adam Zango
Shararriyar Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Ta Bayyana Cewar Taki Fitowa A Finafinan Yan Kudu Badon
zangoo-300x225 Kannywood: Saura kadan in aure Nafisa Abdullahi amma na fasa – Inji Adam Zango
Shahararren dan wasan Hausa Fim, Adam a Zango ya bayyana cewar gaskiya ne ya taba
zangoo-300x225 Kannywood: Saura kadan in aure Nafisa Abdullahi amma na fasa – Inji Adam Zango
Shahararriyar jarumar wasan Hausa din nan watau Nafisa Abdullahi ta fito fili ta yi kasa-kasa

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close