Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)

vllkytt5eolao7qs8.ea041c1b Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)Wasu daga cikin jaruman finafinan Kannywood sun ayyana goyon bayansu ga gamayyar kungiyoyin matasan Arewacin Najeriya, kamar yadda jaridar Rariya ta ruwaito.

Wasu daga cikin jaruman da suka jaddada goyon bayan nasu sun hada da Rabiu Rikadawa, Aisha Tsamiya, Hadiza Gabon, Jamila Nagudu, Adam Zango, Halima Atete da sauransu.

Idan ba’a manta ba dai, ita wannan kungiyar gamayyar matasan Arewa itace kungiyar nan data baiwa ya kabilar Ibo wa’adin tattara kayanka, inda suka bukaci dasu kwashe inasu inasu su koma yankin sun a kudu maso arewa.

Matasan sun bada wannan wa’adi ne sakamakon irin kalaman cin kashi da kungiyoyin fafutukar kafa kasar Biyafara ke yi ma yankin Arewacin kasar nan tun fil azal, inda suka yi barazanar raba Najeriya.

vllkytt5eolao7qs8.ea041c1b Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)A wani labarin kuma, NAIJ.com ta ruwaito shuwagabannin kungiyoyin matasan sun gana da dattawan arewa tare da gwamnan jihar Borno Kashim Shettima a wani yunkurin shawo kan wa’adin da suka baiwa inyamurai.

Ga sauran hotunan kamar haka:

vllkytt5eolao7qs8.ea041c1b Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)

Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
vllkytt5eolao7qs8.ea041c1b Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
vllkytt5eolao7qs8.ea041c1b Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
vllkytt5eolao7qs8.ea041c1b Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
vllkytt5eolao7qs8.ea041c1b Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
vllkytt5eolao7qs8.ea041c1b Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
vllkytt5eolao7qs8.ea041c1b Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
vllkytt5eolao7qs8.ea041c1b Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
vllkytt5eolao7qs8.ea041c1b Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
vllkytt5eolao7qs8.ea041c1b Kannywood: Shahararrun Yan Fim Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga ƙungiyar Matasan Arewa (Hotuna)
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close